-
Kotun Kolin Bangladesh Ta Kara Tabbatar Da Musulunci A Matsayin Addinin Kasar
Mar 29, 2016 15:52Kotun kolin kasar Bangladesh ta yi watsi da bukatar da wasu suka gabatar mata da ke neman a cire muslunci daga matsayin addinin kasar a hukumance.
-
Korea Ta Arewa Ta Harba Makamai A cikin Ruwa.
Mar 03, 2016 07:29Kasar Korea Ta Sake Harba Wasu Makamai A cikin Ruwa.
-
Hukumar WHO Ta Yi Gargadin Dangane Da Yaduwar Cutar Zika
Feb 04, 2016 05:52Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta nuna damuwarta dangane da yiyuwar ci gaba da yaduwar cutar nan ta Zika da ta bullo zuwa yankuna daban daban na duniya ciki kuwa har da nahiyoyin Afrika da Asiya da aka fi samun yawan haihuwa a can.