Pars Today
Dubun dubatar matan Yahudawa da na Palastinawa ne suka yi gangami a manyan titunan birnin Qudus domin yin kiraye kirayen kulla yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin bangarorin biyu.
Majiyar Palasdinawa ta ce a jiya da dare sojojin na sahayoniya sun kai hari a yankin Qalqiliyah da ke yammacin kogin Jordan.
An yi taho mu gama din ne a garin Beithlehem da ke yammacin kogin Jordan, tare da kame matasan Palasdinawa 16 da 'yan sahayoniya.
An gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasar Tunsia domin nuna goyon baya ga al'ummar palastinu da kuma masallacin Aqsa.
Dubun-dubatar Falastinawa sun gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a yankunan daban-daban na Falastinu.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka fuskanci maida martani daga Palasdinawa a yau Laraba.
Wani kwamandan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami a Palasdinu ya yi shahada sakamakon harin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.