Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

barjam

  • Rasha : Putin Ya Gana Da Shugaban Hukumar IAEA

    Rasha : Putin Ya Gana Da Shugaban Hukumar IAEA

    May 14, 2018 19:01

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya gana da shugaban hukumar kula da harkokin makamashin Nukliya ta duniya Yokiyo Amano a birnin Mosco inda ya jaddada matsayin kasar Rasha na mutunta yerjejeniyar shirin Nukliyar kasar Iran.

  • Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai

    Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai

    May 12, 2018 12:26

    Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya

  • Rasha da Jamus Sun Sanar Da Ci Gaba Da Mutumta Yarjejeniyar Nukiliyan Iran

    Rasha da Jamus Sun Sanar Da Ci Gaba Da Mutumta Yarjejeniyar Nukiliyan Iran

    May 11, 2018 18:13

    Kasashen Rasha da Jamus sun bayyana aniyarsu ta ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da kasar Iran duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar.

  • An Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Shugaban Amurka A Duk Fadin Iran

    An Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Shugaban Amurka A Duk Fadin Iran

    May 11, 2018 18:12

    Miliyoyin al'ummar Iran ne suka gudanar da zanga-zanga a duk fadin kasar, don yin Allah wadai da kalaman shugaban kasar Amurka, Donald Trump a lokacin da yake sanar da ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliya, suna masu jaddada wajibcin rashin dogaro da suran kasashen Turai.

  • Markel: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran

    Markel: Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran

    May 11, 2018 02:36

    Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta bayyana takaicinta matuka dangane da ficewar da Amurka ta yi daga yarjejeniyar nukiliyan Iran.

  • IAEA: Iran Tana Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Ya Kamata

    IAEA: Iran Tana Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Ya Kamata

    May 11, 2018 02:30

    Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta fitar da sanarwa da ke tabbatar da cewa Iran tana yin aiki daidai da yarjejeniyar da aka cimmawa tare da ita da manyan kasahen duniya.

  • Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 10, 2018 10:39

    Shugaban kungiyar Tarayyar (AU) Afirka Moussa Faki ya bayyana damuwarsa dangane da matsayar da shugaban Amurka ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan Iran, yana mai sake jaddada goyon bayan kungiyar AU din ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran a shekara ta 2015.

  • Amurka Za Ta Dawo Da Dukkanin Takunkumin Da Ta Kakabawa Iran A Baya.

    Amurka Za Ta Dawo Da Dukkanin Takunkumin Da Ta Kakabawa Iran A Baya.

    May 10, 2018 06:23

    Kakakin Fadar White House ta sanar a jiya laraba cewa za su dawo da dukkanin takunkumin da suka kakabawa jamhoriyar musulinci ta Iran a baya.

  • 'Yan Majalisar Iran Sun Gabatar Da Kuduri Kan Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    'Yan Majalisar Iran Sun Gabatar Da Kuduri Kan Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    May 09, 2018 10:42

    'Yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran sun yi Allah wadai da sanarwar da shugaban Amurka yayi na ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan kasar Iran suna masu gabatar da wani daftarin kuduri ga gwamnatin kasar kan yadda za a mayar wa Amurka da martani kan hakan.

  • Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    May 09, 2018 06:47

    Jakadan Amurka a tarayyar turai Vladimir Chizhov ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa matakin babban kuskure ne na tarihi

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS