-
Sojojin Jamhuriyar Niger Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Boko Haram Masu Yawa
Jul 22, 2018 12:01Ma'aikatar tsaron Jamhuriyar Niger ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin kasar sun yi nasarar halaka mayakan kungiyar Boko Haram akalla 10 a yankin kudu maso gabashin kasar.
-
Sojojin Nigeriya 23 Sun Bace Babu Labarinsu Bayan Sun Fuskanci Harin Kungiyar Boko Haram
Jul 15, 2018 19:16Wata majiyar sojin Nigeriya ta sanar da cewa: Sojojin kasar 23 ne suka bace babu labarinsu bayan da suka fuskanci harin mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a garin Bama da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Nijar : Shekara Guda Da Sace Mata Da Yara 39 Na Garin Ngalewa A Diffa
Jul 03, 2018 05:39A Jamhuriya Nijar, an cika shekara guda cif, da sace matan nan da yara su 39 a garin Ngalewa dake jihar Diffa a gabashin kasar.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Nijar Hari A Yankin Tafkin Chadi
Jul 01, 2018 17:11Majiyoyin tsaro a Nijar na cewa, wasu mayakan boko haram sun kai hari kan sansanonin soji a kewayen tafkin Chadi.
-
Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno
Jun 21, 2018 15:02Rahotanni daga jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa, mutane akalla 15 sne suka raunana, yayin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu mata suka tarwasa kansa a wata barikin soji dake jihar.
-
Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutum 31 A Borno
Jun 17, 2018 16:16Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu a wasu jerin hare-haren kunar bakin wake biyu da ake danganta wa dana kungiyar Boko Haram a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Sojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 23
Jun 13, 2018 14:17Majiyoyin tsaro a Najeriya sun ce sojojin kasar sun hallaka 'yan mayakan kungiyar Boko haram 23 a wani farmaki da suka kai a yankin tafkin Chadi.
-
Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane 148 Daga Garkuwan Mayakan Boko Haram A Jihar Borno
Jun 05, 2018 11:54Kakakin sojojin Najeriya ya bayyana cewa sojojin kasar sun sami nasarar kwato mutane 148 daga garkuwan mayakan boko haram daga ciki har da mata 58 da kuma yara 75.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Najeriya Biyar
Jun 01, 2018 14:01Rundinar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar sojojinta biyar, a yayin da suka taka nakiya a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar.
-
'Yan Boko Haram 17 Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya Don Neman A Yi Musu Afuwa
May 29, 2018 05:49Wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko su 17 sun mika kansu ga rundunar sojin Nijeria suna masu cewa sun yi hakan ne don neman afuwar da gwamnatin Nigeria ta shelanta kan 'yan kugniyar da suka ajiye makamikuma.