-
MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.
May 10, 2018 06:28Wakilin MDD na musamman a Yammacin Afirka ya bayyana cewa kawo karshen kungiyar ta'addancin boko haram na bukatar lokaci na wasu shekaru duk kuwa da cewa an karya lagon kungiyar.
-
Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane Sama Da 1000 Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su
May 08, 2018 11:13Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
-
Najeriya : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-haren Mubi Ya Kai 86
May 03, 2018 05:22Rahotanni dake cin karo da juna a Najeriya na cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a jerin hare haren Mubi ya kai 86.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 28, 2018 06:26Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.
-
NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri
Apr 27, 2018 16:08Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), ta sanar da cewa mutane 9 sun rasa rayukansu kana wasu 'yan sanda guda 2 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya wanda sojojin suka ce sun dakile shi.
-
Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri
Apr 27, 2018 05:46Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun murkushe wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis.
-
Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 24, 2018 06:44Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Wani Sabon Shiri Na Kawo Karshen Boko Haram
Apr 21, 2018 05:45Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kaddamar da wani sabon shiri na ganin bayan kungiyar ta'addancin nan na Boko Haram da kawo karshensa gaba daya.
-
Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok
Apr 14, 2018 12:36Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.
-
An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok
Apr 14, 2018 06:25Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.