-
UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya
Apr 13, 2018 11:19Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce daga shekarar 2013 zuwa yanzu mayakan boko haram sun sace yara sama da dubu daya a arewa maso gabashin Najeriya.
-
MDD: Boko Haram Sun Sace Sama Da Kanana Yara 1000, Tun Daga 2013
Apr 13, 2018 05:51Hukumar Kula Da Kananan Yara Ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta sanar da cewa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sun sace sama da kananan yara 1000 a yankunan arewa maso gabashin Nijeriya tun daga shekara ta 2013.
-
Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram
Apr 09, 2018 19:02Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da kubutar da mata da kananan yara 149 daga hannun kungiyar Boko Haram a tungar 'yan ta'adda da ke dajin Sambisa.
-
Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kara Wa Wasu Sojoji 3,729 Girma Saboda Fada Da Boko Haram
Apr 06, 2018 09:40Babban hafsan sojojin kasa na Nijeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai ya amince da karin girma na musamman da aka yi wa wasu sojoji 3,729 da suka taka rawa a fadar da ake yi da 'yan kungiyar Boko Haram na Operation Lafiya Dole musamman wadanda suka shiga cikin hare-haren kwato dajin nan na Sambisa da ake kira da Operation DEEP PUNCH II.
-
Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciko Musabbabin Harin Boko Haram Na Baya-Baya
Apr 03, 2018 17:21Kwamandan rundunar sojojin da ke jagorantar shirin fada da kungiyar Boko Haram na "Operation Lafiya Dole" a yankin arewa maso gabashin Nigeria, Manjo Janar Nicholas Rogers ya sanar da kafa wani kwamitin soja mai membobi hudu da nufin binciko mummunan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a ranar Easter a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
-
Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu
Apr 02, 2018 17:28Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu sun ce Winnie Madikizela Mandela tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela ta rasu.
-
Najeriya : An Mika 'Yan Matan Dapchi Ga Hannun Iyayensu
Mar 25, 2018 18:16Hukumomi a Najeriya sun mika 'yan matan nan na makarantar sakandaren Dapchi a hannun iyayensu a yau Lahadi.
-
Sojojin Nijeriya Sun Bude Hanyar Maiduguri-Bama-Banki Dake Hannun B/Haram Na Tsawon Shekaru
Mar 24, 2018 17:00Sojojin Nijeriya sun gudanar da bikin bude hanyar Maiduguri-Bama-Banki da ke jihar Borno a yau din nan Asabar shekaru hudu bayan da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram suka kwace hanyar, lamarin da mutanen yankin suka yi maraba da shi.
-
Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako
Mar 21, 2018 16:02Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi 101 ne kawo yanzu kungiyar Boko Haram ta sako daga cikin 110 da kungiyar ta yi garkuwa dasu.
-
Najeriya: An Sako Wasu Daga Cikin 'Yan Matan Dapchi A Yau Laraba
Mar 21, 2018 11:57Rahotanni daga Najeriya na cewa an sako wasu daga cikin 'yan matan Dapchi da mayakan Boko Haram suka sace.