Pars Today
Rasohanni daga Burkina Faso na cewa an sace wasu 'yan kasashen waje uku dake aiki a yankin Inata dake arewa maso yammacin kasar
Hukumomi a Burkina faso sun haramta zurga-zurga ta babura da kuma a daidaita sahu a yankin gabashin kasar, inda tun watan Agusta da ya gabata fararen hula da dama da kuma jami'an tsaro suka rasa rayukansu, sakamakom hare haren 'yan bindiga.
Wasu 'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare a yankunan gabashin kasar Burkina Fasa lamarin da ya lashe rayukan fararen hula tara.
Shugaban kasar Burkina Faso ya gudanar da zama ta musamman da jami'an gwamnatinsa domin tattauna hanyar kalubalantar ayyukan ta'addanci a kasar.
Jami'an tsaron kasar Burkina Faso sun sanar da mutuwar jami'an tsaro 8 a wani hari da wasu gungun 'yan ta'adda suka kai barikin jami'an tsaron Jandarma a gabashin kasar
Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a gabashin kasar Burkina Faso.
Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
Kotu ta sake dage shari'ar wadanda ake zargi da juyin milki a kasar Burkina Faso
Ma'aikatar tsaron kasar Burkina Faso ta sanar da hallaka 'Yan Ta'adda uku a wani sumame da jami'an tsaro suka kai maboyarsu dake Ouagadugou babban birnin kasar.
A Burkina Faso an koma shari'ar wandanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a watan Satumba na shekara 2015 bayan dage zaman sau da dama.