-
Har Yanzu Akwai Fargabar Yiwuwar kai Harin Ta'addanci A Arewacin Burkina Faso
May 02, 2018 17:45Ma'aikata a bangaren shari'a a garin Djibo da ke cikin lardin Soum a arewacin kasar Burkina Faso, sun kaurace ma wuraren ayyukansu saboda fargabar yiwuwar kai hare-haren ta'addanci a garin.
-
Burkina Faso: Fiye Da Mutane Dubu Biyar Sun Zama 'Yan Gudun Hijira
Mar 28, 2018 09:27Kungiyar Agaji ta Red cross ta ce mutanen da ke yankin arewacin kasar ta Burkina Faso sun yi hijira ne domin kaucewa hare-haren masu akidar "takfiriyyah'
-
Gwamnatin Burkina Faso Ta Zargin Jami'an Tsohuwar Gwamnatin Kasar Da Ta'addanci
Mar 10, 2018 05:23Gwamnatin kasar Burkina Faso ta zargi wasu jami'an tsohuwar gwamnatin kasar ta tsohon shugaba Blaise Compaoré da hannu cikin hare-haren ta'addancin da kasar ta fuskanta.
-
Kasashen Nijer,Togo Da Burkina Faso Sun Cimma Yarjejjeniyar Kalubalantar Hare-Haren Ta'addanci
Mar 06, 2018 06:27Shugabanin kasashen Nijer, Togo da Burkina Faso sun cimma yarjejjeniyar aikin tare na kalubalantar hare-haren ta'addanci.
-
An Kama Asalin Wadanda Ake Tuhuma A Hare-Haren Wagadugu Na Kasar Borkina Faso.
Mar 05, 2018 07:04Gwamnatin kasar Borkin Faso ta bada sanarwan kama asalin wadanda ake zaton sune suka kai hare-haren kan ofishin jakadancin kasar Faransa da kuma hedkwatan sojojin kasar a kwanakin da suka gabata a birnin Wagadugu babban burnin kasar..
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Ouagadougou
Mar 04, 2018 05:54Wata kungiyar ta'addanci da ke da alaka da kungiyar Al-Qa'ida ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou, babban birnin kasar Burkina Faso a shekaran jiya Juma'a da yayi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin mutane 30, ciki kuwa har da maharan su takwas.
-
Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso
Mar 03, 2018 14:32Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, kana shugaban kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, ya yi tir da allawadai da jerin hare haren ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso a jiya Juma' a.
-
Duniya Tana Ci Gaba Da Yin Tofin Allah Tsine Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Burkina Faso
Mar 03, 2018 12:31Kasashen Afrika uku sun yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso a jiya Juma'a.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da hare Hare A Ouagadougou Na Burkin Faso
Mar 03, 2018 05:50Majalisar dinkin duniya ta fitar wani bayani da ke yin Allah wadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kaddamar a jiya Juma'a a birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso.
-
An Kai Hari Ouagadougou Babban Birnin Burkina Faso
Mar 02, 2018 18:56Wasu ‘yan bindiga sun buda wuta a kusa da ofishin jadakancin kasar Faranda da ke Ouagadougou babban birnin kasar Burkina Faso, kafin daga bisani su wuce zuwa shalkwatar tsaron kasar.