-
An Dage Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 28, 2018 11:13A Burkina Faso an dage zaman shari'ar wadanda ake zargi da yunkurin kifar da gwamnati a watan Satumba na 2015, da aka fara a jiya Talata.
-
An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 27, 2018 11:17Yau Talata, an fara shari'ar wandanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a watan Satumba na 2015 a Burkina Faso.
-
Nijar : Isufu Ya Karbi Shugabancin karba-karba na G5 Sahel
Feb 07, 2018 05:20Shugaba Isufu Mahamadu, na Jamhuriyar Nijar ya karbi shugabancin karba-karba na kungiyar G5 ta kasashen yankin Sahel, a taron shuwagannin kungiyar karo na hudu da ya gudana jiya Talata a birnin Yamai fadar gwamnatin Nijar.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Burkina Faso 2 A Yankin Da Ke Kusa Da Kan Iyaka Da Kasar Mali
Jan 29, 2018 18:56Mahukuntan Burkina Faso sun sanar da cewa: Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki kan rundunar tsaron kasar a Gundumar Baraboule da ke kusa da kan iyaka da kasar Mali, inda suka kashe 'yan sanda biyu.
-
Burkina Faso : An Cimma Matsaya Don Ceto Harkar Ilimi
Jan 28, 2018 18:00Gwamnati da kungiyoyin na ilimi a Burkina faso sun cimma ta kawo don ceto harkar harkar ilimi data tabarbare a kasar.
-
Masu Zanga-Zanga A Burkina Faso Sun Hana Jama'a Zuwa Wajen Jawabin Shugaban Kasar Faransa
Nov 28, 2017 19:03Masu zanga-zanga sun killace hanyoyin zuwa Jami'ar birnin Ouagadougou na kasar Burkina Faso wajen da shugaban kasar Faransa ke gabatar da jawabi a yau Talata lamarin da ya hana jama'a halattar taron.
-
Burkina Faso: Sojojin Faransa Uku Sun Jikkata Sanadiyyar Harba Musu Makamin Gurneti
Nov 28, 2017 12:03Kamfanin dillancin labarun faransa ya ce an kai harin ne jim kadan bayan da shugaban kasar Faransa ya fara ziyarar aiki a cikin kasar.
-
Mutane Biyu Sun Mutu A Wani harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Arewacin Burkina Faso
Nov 27, 2017 19:02Majiyar jami'an tsaro a kasar Borkina Faso ta bayyana cewa mutane biyu ne suka rasa rayukansu a yau Litinin a lokacin da wasu yan bindiga suka kai hare hare a wurare biyu a lardin Yatenga daga arewacin kasar
-
Yan Bindiga Sun Kai Hare-Hare Kan Jami'an Tsaro A Arewacin Kasar Borkina Faso.
Nov 10, 2017 06:18Majiyar jami'an tsaro kasar Borkina Faso ta bada labarin cewa wasu yan bindiga sun kai hare-hare kan jami'an tsaron kasar da suke aiki a kan iyakar kasar da kasar Mali.
-
Burkina : An Yi Jerin Gwanon Tunawa Da Thomas Sankara
Oct 15, 2017 15:47A Burkina Faso, daririwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano na neman a yi haske da kuma gurfaranar da masu hannu a kisan da akawa tsohon shugaban kasar Thomas Sankara.