Pars Today
Rahotanni daga kasar Burkina Faso sun bayyana cewar alal akalla mutane mutane hudu sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wata nakiya a arewacin kasar.
Kungiyar kare hakkin bil adama ta kada da kasa cewa da (Human Rights Watch) ta zargi sojojin Mali da Burkina faso da take hakkin bil adama a yakin da suke da mayakan dake ikirari da sunan Islama a tsakiyar kasar Mali.
Jami'an hukumar hijira ta kasar Libya sun ce; Za a kori yan ci rani ba bisa doka ba da suka fito daga kasar Burkina Faso su 99.
A Burkina Faso mutane takwas ne suka rasa rayukansu a wani wajen hakar zinari ba bisa ka'ida ba dake tsakiyar kasar.
A Burkina dubban mutane ne suka halarci jana'izar kakakin majalisar dokokin kasar Salif Diallo, wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Agustan nan da muke ciki.
Daruruwan mutanen kasar ne su ka shiga cikin Zana-zangar da aka yi a birnin Ouagadougou, domin yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wa kasar.
Allah ya yi wa kakakin majalisar dokokin Burkina faso rasuwa a yau Asabar a birnin Paris na ksar Faransa.
Rahotanni daga Burkina faso na cewa sojojin kasar uku ne suka rasa rayukansu a yayin da motarsu ta taka nakiya a lardin Turonata dake karamar hukumar Tongomayel dake yankin Sahel a arewacin Wagadugu babban birnin kasar.
Harin Ta'addanci A Kasar Burkina Faso. ( sharhi)
Gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.