-
Ana Zaman Makoki Bayan Harin Ta'addanci A Burkina Faso
Aug 15, 2017 06:28A Burkina Faso an shiga zaman makoki na kwanaki uku tun daga jiya Litini bayan kazamin harin ta'addanci da ya yi sanadin mutuwar mutane 18 a wani gidan sayar da abinci a Ouagadugu babban birnin kasar.
-
Jami'an Tsaron Burkina Faso Sun Kashe 'Yan Ta'adda Uku Da Suka Yi Garkuwa Da Jama'a
Aug 14, 2017 11:46Ministan watsa labaran kasar Burkina Faso ya bada labarin cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda uku daga cikin gungun 'yan ta'addan da suka yi garkuwa da jama'a a wani gidan cin abinci da ke babban birnin kasar.
-
Burkina Fasa Ta Janye Sojojinta Na Sulhu Daga Darfur Na Sudan
Jul 20, 2017 12:33Ministar tsaron kasar Burkina Faso Jean Claude Bouda ne ya sanar da cewa tawagar farko ta sojojin sun isa birnin Ouagadougou a ranar talata.
-
Sojojin Burkina Faso Sun Fara Ficewa Daga Yankin Darfur Na Sudan
Jul 20, 2017 06:30Ministan Tsaron Burkina Faso ya sanar da cewa sun fara janye Sojojin kasar dake aikin wanzar da zaman lafiya karkashin MDD a yankin Darfur na kasar Sudan
-
Rundunar Fada Da Ta'addanci Ta Faransa Ta yi Taho Mu Gama Da 'Yan Ta'adda Akan iyakokin Mali Da Burkina Faso.
May 01, 2017 19:09Kakakin Rundunar ta Faransa Barkhan, mai suna Partic Stiger ya sanar da cewa; An yi fadan ne a jiya lahadi da dare, wanda kuma ya kai ga kashe da jikkata'yan ta'adda 20.
-
Sojojin Faransa Da Suke Kasar Mali Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 20
May 01, 2017 05:45Sojojin Faransa da suke aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali sun kai farmaki kan 'yan ta'adda a dajin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Mali da Burkina Faso, inda suka halaka 'yan ta'addan fiye da 20.
-
Burkina Faso : An Dage Shari'ar Compaoure Da Ministocinsa
Apr 27, 2017 11:10A Burkina faso kotun kolin kasar tadage shari'ar koraren shugaba Blaise Compaore da kuma tsaffin ministocinsa wadanda ake zargi da kashewa da kuma azabtar da masu zanga-zangar nuna adawa da gwamnatinsu.
-
Burkina Faso : Za'a Gurfanar Da Majalisar Ministoci Gaban Kotu
Apr 25, 2017 05:42A Burkina faso kwatamcin majalisar ministoci guda ce zata gurfana gaban kotun kolin kasar bisa zargin amfani da karfi kan masu kin jinin mulkin koraren shugaban kasar Blaise Compaore a cikin 2014.
-
Burkina Faso Ta Hana Zirga-zirga A Kan Iyakarta Da Mali
Mar 08, 2017 15:09Kasar Burkina Faso wace ta fuskanci hare-haren ta'addanci a baya bayan nan ta haramta zirga-zirga duk ababen hawa da dare a yankunan dake a kan iyakarta da kasar Mali.
-
Wasu 'yan bindiga sun hallaka Mutane 3 a Burkina Faso
Mar 04, 2017 17:43Wasu 'yan bindiga sun hallaka Mutane uku a arewacin kasar Burkina Faso