-
Yan Gudun Hijirar Chadi Suna Komawa Gida Saboda Rashin Tsaro A Kasar Niger
Jul 31, 2017 06:37Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: 'Yan gudun hijirar kasar Chadi da suke rayuwa a yankunan kasar Niger sun fara komawa kasarsu saboda da matsalolin tsaro a kasar ta Niger.
-
Chadi : Ana Adawa Da Goyan Bayan Da Kasashen Yamma Ke Baiwa Deby
Jul 12, 2017 05:47'Yan adawa a Chadi sun kalubalanci goyan bayan da kasashen yamma ke baiwa gwamnatin shugaban kasar Idriss Deby Itmo.
-
Barazanar Chadi Ta Janye Sojojinta Daga Cikin Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya A Nahiyar Afrika
Jun 29, 2017 05:00Shugaban kasar Chadi ya yi barazanar daukan matakin janye sojojin kasarsa daga duk wata rundunar wanzar da zaman lafiya da sulhu a nahiyar Afrika sakamakon matsalar tattalin arziki.
-
Taho Mu Gama Tsakanin Sojoji Da 'Yan Boko Haram A Yankin Tabkin Tchadi
Jun 26, 2017 19:09Sojojin Tchadi Sun Hallaka Mayakan Boko Haram 162 a wani Sumame da suka kai musu a yankin Tabkin Tchadi.
-
Shugaban Kasar Chadi Ya Ce Karancin Kudi Yana Iya Shafar Yaki Da Ta'addanci A Yankin
Jun 25, 2017 17:28Shugaban kasar Chadi Idris debi ya bayyana cewa rashin samun tallafin a bangaren sojojinta da suke tabbatar da zaman lafiya a kasashen waje zai tilasa mata janye sojojinsa daga wadan nan kasashe.
-
MDD Ta Bukaci Kasashen Yankin Tabkin Tchadi Da Suka Himma Wajen Yaki Da Boko Haram
Jun 13, 2017 11:20Babban Saktaren MDD Ya Bukaci kasashen Yankin Tabkin Tchadi da suka azama wajen kawar da ta'addancin kungiyar Boko Haram
-
'Yan Adawan Chadi Sun Yi Watsi Da Taron Kasa Da Shugaban Kasar Ya Ke Shiryawa
Jun 10, 2017 17:10Jam'iyyun adawar kasar Chadi sun yi watsi da taron kasa da shugaban kasar Idriss Deby yake kokarin shiryawa da nufin magance rikicin siyasa da ya kunno kai a kasar tun bayan sake zabansa a matsayin shugaban kasa a karo na biyar da aka yi a watan Aprilun shekarar bara ta 2016.
-
Gwamnatocin Sudan Da Chadi Sun Kulla Yarjejeniyar Komawar 'Yan Gudun Hijira Kasarsu
Jun 01, 2017 19:22Gwamnatin Sudan da Chadi sun rattaba hannu kan yarjejeniyar komawar 'yan gudun hijira zuwa kasashensu bisa radin kansu.
-
Chadi : An Kori Ministoci biyu Saboda Almubazzaranci
May 31, 2017 05:52Shugaba Idriss Deby Itmo na Chadi ya kori wasu ministocinsa biyu bisa zargin almubazzaranci da dukiyar kasa.
-
Kananan Yara Suna Tagaiyara A Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Kasar Chadi
May 18, 2017 12:15Jami'an kula da ayyukan jin kan bil-Adama a kasar Chadi sun sanar da cewa: Kananan yaran kasar Sudan da suke rayuwa a sansanonin 'yan gudun hijirar kasar Chadi suna fama da matsalar karacin abinci mai gina jiki.