Pars Today
Shugabann Amurka Donald Trump, ya wallafa a shafinsa na Tweeter cewa, zai jinkirta amfani da karin haraji kan kayayyakin da kasar Sin ke shigarwa kasarsa da aka shirya fara amfani da shi a ranar 1 ga watan Maris.
Kakakin ma'aiktar harkokin wajen kasar Iran ya bukaci kasashen Turai su sauke nauyin da ya hau kansu dangane da yerjejeniyar shirin Nkliyar kasar Iran .
Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
Kasashen China da Rasha sunyi allawadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Venezuela.
Hukumomi a kasar Ghana, sun dakatar da aikin kamfanin hakar ma'adanai na Shaanxi, mallakin kasar China a kasar.
Shugaban kasar Gambiya Adama Narrow ya yi maraba da karfafa dangantakar kasarsa da kasar Cana.
Kimanin ma'aikatan hako da ma'adinai 21 ne suka rasa rayukansu sanadiyar zaizayar kasa a gabashin kasar China.
Hukumar ‘yan sanda ta kasa da kasa Interpol, ta sanar da cewa shugabanta Meng Hongwei ya yi murabus.
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.