Pars Today
Ma'aikatar harkokin wajen China, ta kirayi jakadan AMurka a birnin Pekin, domin bayyana masa fishin kasar akan takunkumin da Amurkar ta kakaba wa wani bengaren sojin kasar, saboda sayen makaman yakin Rasha.
Gwamnatocin Rasha da China sun gargadi gwamnatin Trump dangane da takunkumin da ta dora wa rundunar sojin China, saboda sayen makamai daga Rasha.
Shugaban kasar Amurka Donal Trump a jiya Jumma'a ya bada sanarwan cewa zai kara sanya wasu kayakin da ake shigo da so kasar Amurka daga kasar China haraji.
Mahukunta a kasar Kenya sun kori wani dan kasar China mai suna Liu Jiaqi daga kasar bayan wani faifan bidiyo da yayi kuma ya watsa yana bayyana al'ummar kasar ciki kuwa har da shugaba Uhuru Kenyatta a matsayin birrai.
Fraiministan kasar Habasha ya yaba da irin goyon bayan nda kasar take samu daga kasar China musamman a bangaren tarbiya da ilmi.
Bayan raguwar shigar da kayayyakin Noma na Amurka zuwa kasar China, farashin kayar noman ya fadi a Amurka.
Gwamnatin kasar China ta yi watsi da bukatar gwamnatin Amurka na ta dakatar da sayan danyen man fetur na kasar Iran, a kokarin da shugaban kasar ta Amurka Donal Trump yake yi na hana kasar Iran sayar da danyen man fetur kwata kwata nan da watan nuwamba mai zuwa a kasuwannin duniya.
Shugaban Kasar China Xi Jinping ya gargadi Amurka kan yakin kasuwanci da ta fara, ya kuma kara da cewa abin zai cutar da kowa.
Shugaban kasar China ya fara gudanar da ziyarar aiki a nahiyar Afrika, inda a halin yanzu haka ya isa kasar Senegal.
Kasashen Sin da Rasha sun yi fatali da bukatar da Amurka da gabatar shigar gaban MDD, game da dakatar da jigilar man fetur zuwa KOriya ta Arewa.