-
Dubban mutane sun fara gudu daga gidajensu a birnin Brazaville na kasar Kongo.
Apr 05, 2016 09:08Sakamakon tashin hankali, Dubban mutane sun fara gudu daga gidajensu a birnin Brazaville na kasar Kongo.
-
'Yan tawaye sun kai hari kan ofishin 'yan sandar birnin Brazaville na kasar Congo
Apr 04, 2016 10:01Al'ummar babban birnin Congo sun wayi gari cikin tashin hankali na musayar wuta tsakanin 'yan tawaye da jami'an 'yan sanda
-
Congo : An Kirayi Jama'a Da Su Kalubalanci Zaben Nguesso
Mar 26, 2016 16:19'Yan takara hudu a zaben shugaban kasar Congo sun yi kira ga daukacin al'umma kasar dasu kalubalanci zaben da shugaban kasar Denis Sassou Nguesso ya lashe tun zagayen farko.
-
Congo : N'Guesso Ya Lashe Zabe Tun Zagayen Farko
Mar 24, 2016 04:29Shugaban kasar Congo Denis Sassou Nguesso ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi ranar lahadi a kasar da kashi 60% na kuri'un da aka kada.
-
Shugaba Nguesso Na Kan Gaba A Zaben Shugaban Kasar Kongo
Mar 23, 2016 10:08Rahotanni daga kasar Kongo na nuni da cewa shugaban kasar Denis Sassou Nguesso shi ne kan gaba da gaggarumin rinjaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Lahadi da ta gabata, duk kuwa da zargin da 'yan adawa suke yi na tafka magudi.
-
Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya Ta Yanke Wa Tsohon Mataimakin Shugaban Congo Hukunci
Mar 23, 2016 04:38Kotun manyan laifuka ta duniya ta yanke hukunci kan tsohon mataimakin shugaban Congo Jean Pierre Bemba, bisa laifin aikata cin zarafin dan adam a lokacin da yake jagorantar kungiyar 'yan tawaye a 2002 zuwa 2003.
-
Shugaban Kongo Na Kokarin Ta Zarce, 'Yan Adawa Na Zarginsa Da Magudi
Mar 18, 2016 16:43Shugaban kasar Kongo Sassou Nguesso na shirin sake ci gaba da shugabanci kasar a zaben jin ra'ayin al'ummar kasar da za ta gudanar a jibi Lahadi inda yake fatan al'ummar kasar za su ba shi da damar ci gaba da mulkinsa na shekaru 32 a kasar lamarin da 'yan adawa suka yi watsi da shi suna zarginsa da kokarin murguda sakamakon zaben.
-
Congo : Nguesso Yayi Alkawarin Lashe Zabe Tun Zagayen Farko
Mar 06, 2016 06:26Shugaba Denis Sassoun Nguesso na Congo dake yayi alkawarin lashe zaben shugaban kasar na ranar 20 ga watan nan tun zagayen farko.
-
Gwamnatin Congo Ta Bada Umurnin Kama Wani Dan Takarar Neman Kujerar Shugabancin Kasar
Feb 20, 2016 16:22Babban mai gabatar da kara na kasar Congo Brazavile ya bada
-
Bincike Akan Tuhumar Dakarun Kare Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniyar A Afirka Ta TSakiya
Feb 16, 2016 12:57Majalisar Dinkin Duniya Za ta binciki dakarunta na tabbatar da zaman lafiya a kasar Afirka ta tsakiya.