-
IRGC: Amurka Za Ta Fuskanci Irin Makomar "Saddam" Matukar Ta Kawo Wa Iran Hari
May 23, 2018 17:34Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana cewar Amurka za ta fuskanci irin makomar da tsohon shugaban kasar Iraki, Saddam Husain, ya fuskanta matukar gigi ya debe ta kawo wa Iran din hari.
-
Kwamandojin Dakarun Kare Juyi Da Na Sojin Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Kare Kasar Tare
Apr 23, 2018 17:35Kwamandojin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) da na sojojin kasar sun bayyana shirinsu na aiwatar da shiri na bai daya da nufin kara karfafa irin shirin da ake da shi na kare kasar Iran daga duk wata barazanar da za ta iya fuskanta bugu da kari kan kare manufofin kasar.
-
Kwamanda Fadavi: Matukar Gigi Ya Debi Makiya, To Za Su Fuskancin Fushin Dakarun IRGC Na Iran
Apr 21, 2018 05:44Kwamandan sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran, Naval Commodore Ali Fadavi ya jaddda shirin da dakarunsa suke da shi na fada da duk wani nau'i na barazana ga tsaron Iran yana mai cewa matukar gigi ya debi makiyan, to kuwa za su fuskanci hakikanin fushin dakarun kare juyin.
-
IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba
Apr 01, 2018 05:08Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun yi kakkausar suka da hare-haren wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa al'ummar Gaza, suna masu shan alwashin ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu har sai sun kwato hakkokinsu.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ja Kunnen Makiyan Iran Kan Makaman Kariya Na Kasar
Feb 10, 2018 05:44Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun bayyana cewar koda wasa ba za su taba barin makiya al'ummar Iran su cutar da shiri kariya da Iran take da shi ciki kuwa har da batun makamanta masu linzami da makiyan suke ci gaba da maganganu kai ba.
-
Dakarun Tsaron Iran Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 5 A Yammacin Kasar
Jan 27, 2018 19:02Dakarun Kare juyin juya halin musulinci na Iran sun hallaka 'yan ta'adda biyar tare da kame wasu 16 na daban a yammacin kasar
-
Janar Ja'afari Ya Sanar Da Kawo Karshen Rikicin Da Aka Haifar A Iran
Jan 04, 2018 05:49Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya sanar da samun nasara da kuma kawo karshen rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran yana mai jan kunnen makiyan Iran din da cewa ba za su yi taba yin nasara a kokarin da suke yi na cutar da tsaro da zaman lafiyar Iran ba.
-
Jumhuriyar Musulunci Ta Iran A Shirye Take Ta Tallafawa Kungiyayi Masu Gwagwarmaya A Palasdinu
Dec 12, 2017 06:29Babban kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci a Iran (IRGC) ya bayyana cewa rundunarsa a shirye take ta tallafawa kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawan Sahyoniya a Palasdinu.
-
An Kafa Asbitocin Hamada Guda 6 A Yankunan Da Aka Yi Girgizan Kasa A Nan Iran
Nov 16, 2017 12:04Jami'i mai tsara ayyukan sojojin kasa na JMI ya bada sanarwan kafa asbitocin hamada a yankuna guda shidda a yammacin kasar inda aka sami girgizan kasa a daren lahadinn da ta gabata.
-
Kwamandan IRGC Ya Musanta Zargin Trump Na Cewa Iran Tana Da Hannu Cikin Makamin Da Aka Harba Saudiyya Daga Yemen
Nov 05, 2017 18:14Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Jaafari ya bayyana maganganun shugaban Amurka Trump cewa Iran tana da hannu cikin makami mai linzami da aka harba daga Yemen zuwa Saudiyya a matsayin karya tsagoronta.