-
An Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Najeriya
Mar 16, 2019 05:19Dakarun Tsaron Najeriya Sun Sanar da Hallaka 'yan ta'addar ISIS 33
-
Sojojin Masar Sun Halaka 'yan Ta'adda 46
Mar 11, 2019 15:05Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da halaka 'yan ta'adda 46 a cikin yankin Sinai ta arewa.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Kan Halin Da Fursunonin Siyasa Suke Ciki A Bahrain
Mar 11, 2019 15:05Kwamitin katre hakkin bil adama na majalisar diniin duniya ya yi kakkausar suka dangane da halin da fursunonin siyasa suke ciki a kasar Bahrain.
-
Jami'an Tsaron Kasar Morocco Sun Sami Nasarar Wargaza Wata Kungiyar Yan Ta'adda.
Feb 15, 2019 19:20Ma'aikatar cikin gida na kasar Morocco ta bada sanarwan cewa ta sami nasarar wargaza wani shirin hare0haren ta'addanci a yammacin kasar.
-
An Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Yan Ta'adda 7 A Kasar Tunisia
Feb 09, 2019 11:56An yake hukuncin dauri na har mutuwa kan yan ta'adda 7 wadanda suke da hannu a hare-haren ta'addanci na shekara ta 2015 a kasar Tunisia
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 146 A Kasar Burkina Faso
Feb 07, 2019 07:04Kakakin dakarun tsaron kasar Burkina Faso ya sanar da hallaka 'yan ta'adda kimanin 150 a kasar
-
Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Kasar Syria Suna Fada Da Juna
Jan 04, 2019 12:58A kalla mutane 500 su ka halaka a fadan da kungiyoyin ta'addanci suke yi a tsakaninsu a kasar Syria
-
"Yan Gudun Hijirar Syria Sun Koma Garin Minbaj
Jan 03, 2019 19:06Rahotannin da suke fitowa daga Syria sun ce 'yan gudun hijira masu yawa ne su ka tsallaka mashigar Tayhah zuwa garin Minbaj da ke gundumar Halab
-
Bukukuwan Cika Shekara Guda da Murkushe Daesh A Iraki
Dec 10, 2018 05:10A yau ne ake gudanar da gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan Daesh a fadin kasar Iraki.
-
Sojojin Siriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 270 A Kudancin Kasar
Dec 03, 2018 16:19Kakakin sojin kasar Rasha a Siriya, Oleg Makarevich, ya bayyana cewar sojojin Siriya sun sami nasarar hallaka sama da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh su 270 a wasu hare-hare da suka kai lardin Suwayda da ke kudancin kasar Siriyan.