-
Libya: Gargadi Akan Yiyuwar Shigar 'Yan ta'adda Cikin Kasar Libya Daga Waje
May 22, 2017 19:14Gwamnatin Libya ta sanar da cewa da dama daga cikin kwamandojin 'an ta'adda suna shigar kasar ne daga waje.
-
Gargadi Ga Nahiyar Turai A Dangane Da Komowar 'Yan Ta'adda Daga Syria Da Iraki
May 19, 2017 05:33Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa kimanin kashi 40 zuwa 50 cikin na 'yan ta'addan ISIS da ke cikin kasashen Syria da Iraki sun bar yankunan da suke karkashin ikonsu.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankunan Kasar
Apr 17, 2017 05:48Jami'an tsaron Masar sun yi nasarar kama wasu gungun 'yan ta'adda da suke shirye-shiryen kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan cibiyoyin gwamnati da wajajen bautan mabiya addinin Kirista a kasar.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Apr 12, 2017 11:52Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Tunusiya ta sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankunan gabashin kasar.
-
Kenya: An Kama Mutane 6 Da Ake Zargi Da Ta'addanci.
Mar 11, 2017 19:11'Yan sandan Kenya sun kame mutane 6 a yankin Malinda da ke kudu maso gabacin kasar.
-
Sojojin Siriya Sun Yi Nasarar Kashe Gungun 'Yan Ta'adda Da Dama
Mar 11, 2017 12:04Sojojin gwamnatin Siriya sun kai hari kan wani gungun 'yan ta'adda a yankin garin Diru-Zur da ke gabashin kasar, inda suka kashe gungun 'yan ta'adda masu yawa.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Yi Nasarar Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Mar 03, 2017 17:14A wani samame da rundunar tsaron Tunusiya ta gudanar a yankin arewa maso gabashin kasar ta yi nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda.
-
An kai hari kan Dakarun Nijer a kan iyakar kasar da Mali
Feb 24, 2017 05:14Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wani karamin barikin sojin Nijar dake kusa da kan iyakar kasar da Mali.
-
An Kama Mutane Biyu Da Ake Tuhuma Da Kasancewa Cikin Kungiyar Daesh A Kenya
Feb 19, 2017 06:33Majiyar yansanda a akasar Kenya ta bayyana cewa yansandan sun kama mutane biyu wadanda suke tuhuma da kasancewa cikin kungiyar yan ta'adda ta Daesh.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Zata Maida Dangantaka Da Halattanciyar Gwamnatin Kasar Siria
Feb 16, 2017 11:47Ma'aikatar harkokin wajen kasar Tunisia ta bada labarin cewa gwamnatin kasar zata maida hulda da kuma aiki tare da gwamnatin kasar Siria karkashin shugabancin Shugaba Bashar Al-asad.