-
Aljeriya: Sojojin Kasar Aljeriya Sun Kashe 'Yan ta'adda Biyar.
Feb 16, 2017 06:16Ma'aikatar Tsaron Aljeriya ta sanar da kashe 'yan ta'adda biyar a wata maboyarsu da ke garin al-ajibah.
-
Damuwar Kasar Tunusiya kan komawar 'yan kasar ta da suka kasance cikin ta'addanci gida
Feb 15, 2017 17:55Ministan tsaron Tunusiya ya ce dawowar 'yan ta'adda kasar babbar barazana ce ga tsaron kasar
-
Masar: Jami'an Tsaro Sun Kashe Mutane Biyu Da Su ke Zargi Da T'addanci.
Feb 13, 2017 12:05Ma'aikatar harkokin cikin gidan Masar ta Sanar da kashe mutane biu da ake da akala da ta'addanci.
-
Mali: An Kame Wasu 'Ya Takfiriyya 20 A Kasar Mali.
Feb 13, 2017 12:05Sojojin Kasar Mali Sun Sanar da kame wasu 'yan takfiriyyah 20 a yankin Dilaobha da ke tsakiyar kasar.
-
Sojojin Libiya na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda
Feb 05, 2017 16:38Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi
-
Mayakan Kungiyar Al-shabab Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Kudancin Somalia
Feb 01, 2017 12:04Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare a kan wani sansanin sojin kasar Somalia da ke kudancin kasar, inda suka kashe akalla mutane biyu.
-
An Samu Karin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addancin Kasar Somaliya
Jan 26, 2017 10:27Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin ta'addancin da aka kai kusa da wani otel da ke birnin Mogadisho fadar mulkin kasar Somaliya ya karu zuwa mutane 32.
-
Muftin Kasar Masar Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci
Jan 19, 2017 14:32Muftin kasar Masar ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina
Jan 07, 2017 19:13Masu dauke da makamai sun kashe wani sojan masar guda a yankin Sina ta arewa.
-
An Kashe Yan Mata Ukku Yan Kunan Bakin Wake A Kusa Da Garin Madagali Na Jihar Adamawa
Jan 05, 2017 16:46Majiyar jami'an tsaro a Nigeria sun bayyana cewa jami'an tsaro a wani kauye kusa da garin Madagali na jihar Adamawa a tarayyar Nigeria sun kashe yan mata ukku wadanda suka yi damara da boma bomai don tarwatsa kansu a cikin mutane a garin kafin su aiwatar da shirin nasu