-
Rouhani: Iran Ba Ta Nemi Ganawa Da Shugaban Amurka Donald Trump Ba
Sep 26, 2018 11:19Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar bai taba neman tattaunawa ko ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump ba, yana mai cewa babu wani amfani cikin irin wannan tattaunawar.
-
Shugaban Kasar Iran Bai Da Wani Shiri Na Ganawa Da Trump A New York
Sep 25, 2018 08:01Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa bai da wani shiri na ganawa da shugaban kasar Amurka a taron MDD na shekara shekara karo na 73.
-
Amurka Ta Fasa Kawo Batun Iran A Komitin Tsaro Na MDD A Ranar 26 Na Watannan.
Sep 18, 2018 11:48Jaridar washington Post ta kasar Amurka ta bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka ta sawya shawara kan shugabancin Shugaba Donal Trump Taron komitin tsaron na majalisar dinkin duniya a ranar 26 ga watan satumba da muke ciki don tattauna batun Iran.
-
John Kerry Ya Bayyana Ficewar Amurka Daga 'Yarjejeniyar Muhalli Da Rashin Tunani
Sep 15, 2018 09:21Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurkan yana cewa; Fita daga yarjejeniyar da Trump ya yi shi ne aikin da babu tunani a cikinsa da wani shugaban kasar Amurka ya yi a tsawon tarihi.
-
Kungiyar Hamas Ta Bayyana Gwamnatin Trump A Matsayin Barazanar Tsaro Na Duniya
Sep 14, 2018 13:00Kakakin kungiyar gwagwarmayar musulinci ta Palastinu wato Hamas ya ce gwamnatin Shugaban Donal Trump na Amurka barazana ga harakokin tsaro da Sulhu na Duniya
-
Obama Yayi Kakkausar Suka Ga Siyasar Gwamnatin Trump
Sep 08, 2018 10:28Tsohon shugaban kasar Amurka, Barack Obama, yayi kakkausar suka ga yadda shugaban kasar Donald Trump yake gudanar da mulkinsa yana mai cewa hakan ne ma zai sa a samu karin fitowar mutane yayin zabe na gaba da nufin kawar da wannan gwamnatin.
-
Trump Ya Gargadi Gwamnatin Syria Kan Yunkurin Kwato Idlib Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Sep 04, 2018 12:29Shugaban kasar Amurka ya gargadi gwamnatin kasar Syria kan yunkurin da take yi tare da taimakon Rasha da Iran domin kwato yankin Idlib daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah masu da'awar jihadi.
-
An Yi Alkawarin Bayar Da Taimakon Kudade Ga Kasashen Da Boko Haram Ta Addaba
Sep 04, 2018 12:28Gwamnatin kasar Jamus ta yi alkwarin bayar da wasu makudaden kudade a matsayin tallafi ga kasashen da Boko Haram ta addaba.
-
Wasu 'Yan Majalisar Amurka Na Hankoron Kiran Trump Domin Amsa Tambayoyi
Aug 28, 2018 12:55Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin Amurka da suka hada 'yan jam'iyyar Democrat da kuma 'yan Republican, sun fara hankoron ganin an aike wa Donald Trump da kiraye domin ya bayyana a gabansu.
-
Manoman Afrika Ta Kudu Sun Yi Allah Wadai Da Tsoma Bakin Donald Trump A Harkokin Kasarsu
Aug 26, 2018 19:05Manoman Afrika ta Kudu sun bayyana rashin jin dadinsu kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na tsoma baki a harkokin cikin gidan kasarsu.