-
An Zargi Shugaban Amurka Da Kokarin Rusa Tattalin Arzikin Afirka Ta Kudu
Aug 26, 2018 07:17Wani masanin tattalin arziki na kasar Afirka ta kudu Ruth Hall ya ce; Zargin da Trump ya yi wa Afirka da kwace filayen fararen fata, manufarsa rusa tattalin arzikin kasar
-
Kotu Ta Samu Wasu Na Kusa Da Trump Da Aikata Manyan Laifuka
Aug 23, 2018 06:36manyan Kusantan Donald Trump guda biyu na fuskantar hukuncin kotu, bayan sun amsa laifukan da ake zarginsu da aikatawa.
-
Shugaban Kasar Amurka Na Iya Fuskantar Kiran Majalisar Dokokin Kasar
Aug 22, 2018 18:59Mujallar Newsweek da ta fito a yau Laraba ta ce sauyin da ake samu a kan batun Paul Manafort, ya sa Shugaba Donlad Trump na karatar gurfana a gaban majalisa domin amsa tambayoyi
-
Tsohuwar Daraktan Fadar White House Ta Yi Barazanar Sake Tona Wasu Bayanan Sirri A Kan Trump
Aug 20, 2018 03:28Tsohuwar daraktan ayyuka ta fadar White House a kasar Amurka, ta yi barazanar sake tona wasu asirrai dangane da shugaban kasar Amurka Donald Trump, matukar Trump ya nemi ya ci mata fuska.
-
Trump Ya Ce A Shirye Yake Ya Tattauna Da Iran
Jul 31, 2018 07:25A yayin da yake ci gaba da tsanata yin barazana da kuma bayyana kiyayarsa ga al'ummar kasar Iran, Shugaban Amurka Donal Trump ya ce a shirye yake da tattauna da hukumomin jamhoriyar musulinci ta Iran,duk lokacin da suke so, ba tare da gindaya sharadodi ba.
-
Ci Gaba Da Cacar Baki Tsakanin 'Yan Siyasar Amurka
Jul 18, 2018 18:15Shugaban kasar Amurka ya ce masu sukansa a tsakanin 'Yan siyasar kasar sun hadu da tabin hankali
-
Amurka Ta Kara Jaddada Anniyarta Ta Dorawa Iran Takunkuman Tattalin Arziki Mafi Muni A Tarihi
Jul 17, 2018 11:57Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana anniyarsa ta dorawa JMI takunkuman tattalin arzikim mafi tsanani a tarihi.
-
An Fara Tattaunawa Tsakanin Putin Da Trump
Jul 16, 2018 18:13A ganawar da Shugabanin kasashen Rasha da Amurka suka fara a birnin Helsinki na kasar Finlande sun tabbatar da aiki tare a fanonni daban daban.
-
An Tarbi Shugaban Amurka Da Gagarumar Zanga-zanga A Birnin Helsinki
Jul 16, 2018 06:58Da marecen jiya lahadi ne shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Helsinki na Kasar Filland domin ganawa da takwaransa na Rasha
-
Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Mayar Wa Trump Da Martani
Jul 14, 2018 12:29Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya mayar wa Trump da martani dangane da kalaman batunciun da ya yi a kan kasar Jamus.