-
MDD:An Fara Gudanar Da Taron Geneva Karo Na Takwas
Nov 29, 2017 06:19Kakakin majalisar dinkin duniya ya sanar da fara taron Geneva karo na takwas domin magance rikicin kasar Siriya.
-
MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Harin Da Saudiyya Ta Kai Yemen Shekaran Jiya
Aug 25, 2017 16:36Hukumar kula da hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a gudanar da wani bincike mai cin gashin kansa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suka kai kasar Yemen a shekaran jiya Laraba.
-
A Mako Mai Makamawa Za A Fara Sabuwar Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Birnin Ganeva
May 09, 2017 06:43A ranar 16 ga watan Mayu za a shiga wata sabuwar tattaunawar Sulhu tsakanin 'yan kasar Siriya a birnin Ganeva na kasar Switzerland
-
Magance rikicin Siriya ba ya bukatar shigar Soja
Feb 24, 2017 04:28Manzon MDD kan rikicin Sirya Steffan de Mistura ya ce kowa ya san cewa magance rikicin kasar Siriya ba ya bukatar shigar Soja.
-
OPEC Ta Fara Taro Kan Rage Yawan Man Da Take Haka Duk Tare Da Sabanin Da Ke Tsakanin Kasashen Kungiyar
Nov 30, 2016 08:15Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC zata fara taro kan rage yawan man da take hakawa don daga farashin man a kasuwannin duniya
-
An Yi Maraba Da Murabus Da Shugaban Tawagar 'Yan Tawayen Siriya Ya Yi Daga Mukaminsa
May 30, 2016 17:06Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa murabus da shugaban tawagar 'yan tawayen kasar Siriya da suke samun cikakken goyon bayan masarautar Saudiyya Muhammad Alush ya yi daga matsayinsa a zaman tattaunawan sulhu a birnin Geneva zai taimaka wajen cimma daidaiton baki a zaman tattaunawan.
-
An Wulakanta Wani Dan Majalisar A Birnin Jeneva Don Goyon Bayan Hijabi
Mar 19, 2016 04:38Yan Majalisar Birnin Jeneva na kasar Austria sun wulakanta wata yar majalisa