Pars Today
Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya yi kakkausar suka, dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kan harin da 'yan ta'adda suka kai da makamai masu guba a kan birnin Aleppo na Syria.
Kungiyar 'yan ta'adda ta kai hari garin Halab dake arewacin kasar Siriya, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutum 9.
Kungiyar Da'esh ko Isil ce ta kai harin kunar bakin wake akan 'yan kungiyar "Nusra" da su ke taro da kungiyar Ahrarush sham a kusa da Halab.
Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun samu nasarar kwato filin jirgin saman Ajjarah dake gabashin garin Halab daga mamayar 'yan ta'adda.
Rasha ta sanar da cewa tana tatatra bayanai dangane da laifukan yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda suka aikata a Aleppo kafin su fice daga birnin.
A jiya alhamis da dare mutane birnin Halab, ( Aleppo) sun gudanar da gagarumin biki na murnar ficewar ayarin karshe na 'yan ta'adda daga birninsu.
Majiyar kungiyar bada agaji na Red Cross a birin Halab na kasar Sirya ta bayyana cewa a yau Alhamis ne zasu kammala kwasar yan ta'adda daga gabacin birni na Halab.
Sakataren Majalisar Koli ta tsaron kasar Iran Ya ce; Kudurin kwamitin tsaro mai lamba 2328 akan kasar Syria zai kara ruruta wutar rikici.
Manbobin Kwamitin tsaron MDD sun amince da tura masu sanya ido na MDD zuwa birnin Aleppo na kasar Siriya
Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da aie da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa birnin Halab na kasar Siria