-
Shirin Kungiyar Agaji na fitar da fararen hula daga birnin Aleppo
Dec 18, 2016 18:20Kakakin Kwamitin kasa da kasa na kungiyar kai Agajin gaggawa ya bayyana fatansa na gaggauta ci gaba da aiyukan fitar da fararen hula gami da wadanda suka ji rauni daga gabashin birnin Aleppo
-
Syria: Dubban Mutane Sun Koma Gabacin Halab Da Aka 'Yanto Daga 'Yan ta'adda
Dec 17, 2016 06:22fiye da mutane 7000 ne su ka koma gidajensu da ke gabacin Halab da aka 'yanto daga 'yan ta'adda.
-
Sakon murna na Shugaba Asad dangane da 'yanta Aleppo
Dec 16, 2016 06:29Shugaban Kasar Siriya ya yi Al'ummar kasar murna da 'yanto garin Aleppo
-
Zaman kwamitin tsaro na MDD kan Aleppo
Dec 16, 2016 06:29A wannan Juma'a ce ake san ran kwamitin tsaro na MDD zai gudanar da taro domin tattaunawa kan yanayin birnin Aleppo na kasar Kasar Siriya
-
Birnin Aleppo Ya Fice Daga Karkashin Ikon 'Yan ta'adda
Dec 13, 2016 06:31Sojojin Syria Sun Kwace Birnin Halab Daga 'Yan ta'adda.
-
Sojojin Kasar Syria Sun Kwace Kusan Kashi 98% Na Aleppo Daga Hannaun 'Yan Ta'adda
Dec 12, 2016 18:59A ci gaba da fatattakar 'yan ta'adda da sojojin kasar Syria ke yi a gundumar Aleppo, ya zuwa yau Litinin sojojin sun samu nasarar kwace kusan kashi 98 cikin dari daga hannun 'yan ta'adda.
-
Masco ba ta cimma matsaya da Amurka ba kan fitar 'yan ta'adda daga birnin Alepo
Dec 12, 2016 05:21Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya karyata jita-jitan cewa Masco da Watsinton sun cimma matsaya kan fitar kungiyoyin 'yan ta'adda daga gabashin birnin Alepo na kasar Siriya
-
Bashar Assad: Gundumar Aleppo Ita Ce Buri Na Karshe Ga 'Yan Ta'adda Da Iyayen Gidansu
Dec 08, 2016 17:39Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa, babban burin 'yan ta'adda da masu daukar nauyinsu shi ne kwace iko da gundumar Aleppo, bayan kasa kwace iko da Damascus da Homs.
-
Sojin Syria Sun Kwace Tsohon Birnin Halab (Aleppo) Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 07, 2016 17:07Sojojin kasar Syria sun kwace yanki na karshe da 'yan tawayen kasar ke rike da shi a tsohon birnin Halab (Aleppo) a ci gaba da shirin da sojojin suke da shi na fatattakan 'yan ta'addan daga arewacin garin na Halab da suke rike da shi tsawon shekaru.
-
Masar Ta Kirayi Majalisar Dinkin Duniya Ta Warware Rikicin Kasar Syria
Dec 06, 2016 12:06Maa'aikatar harkkokin Wajen Masar ta bukaci a tsagaita wutar yaki a kasar Syria