-
Dan Gwagwarmayar Palasdinawa Ya Halaka Sojojin H.K.Isra'ila biyu Tare Da Jikkata Wasu Na Daban
Mar 16, 2018 19:26Wani dan gwagwarmayar Palasdinawa ya halaka sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila biyu tare da jikkata wasu hudu na daban a gabar yammacin kogin Jordan.
-
Sheikh Na'ima Kassim: Hizbullah Ta Shirya Fuskantar Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Mar 16, 2018 06:20Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah, Sheikh Na'im Kassim ya kore yiyuwar 'yan sahayoniya su kai wa Lebanon hari, tare da cewa idan hakan ta faru to Hizbullah a shirye take
-
'Yar Wasan Kasar Aljeriya Ta Ki Karawa Da 'Yan Wasan H.K.Isra'ila
Mar 12, 2018 10:54A ci gaba da kyamar da ake nuna wa yahudawa 'yan mamaya, 'yan wasan kokawa na kasar Aljeriya sun ki amincewa su kara da 'yan wasan haramtacciyar kasar Isra'ila a gasar kokawar da ake yi a kasar Moroko.
-
Nasrullah: Babban Burin Amurka Shi Ne Karya Lagon Masu Gwagwarmaya Da Zaluncinta
Feb 25, 2018 07:24Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa; Amurka da 'yan korenta suna hankoron ganin bayan duk wani yunkuri wanda zai hana su cimma bakaken manufofinsu a kan al'ummomin yankin gabas ta tsakiya.
-
Hasan Nasrullah:Makiya Na Bayan Makarkashiya Ga Gwagwarmaya
Feb 24, 2018 19:01Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya yi ishara kan kashin da Amirka da kawanta suke sha a yankin\, inda ya ce a yau, lokaci ya yi na raba abinda muka girba, kuma mahiman nasarorin da muka samu shi ne goyon bayan gwagwarmaya a yankin.
-
Majalisar Knesset Ta Isra'ila Za Ta Kada Kuri'a Kan Daftarin Kudirin Hana Kiran Salla
Feb 21, 2018 17:36Majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra'ila za ta kada kuri'a kan daftarin kudirin hana kiran salla a yankunan Palastinawa da suka hada har da birnin Quds.
-
Sharuddan Gwamnatin Masar Kan Shigar Da Iskar Gas Daga Haramtacciyar Kasar Isara'ila
Feb 20, 2018 11:59Ministan makamashi na kasar Masar ya bayyana sharudda guda ukku na amincewa wasu kamfanoni masu zaman kansu shigar da Iskar gas daga haramtacciyar kasar Isara'ila.
-
Al'ummar Tunusiya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga H.K.Isra'ila
Feb 19, 2018 18:15Al'ummar Tunusiya suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman kafa dokar da zata haramta kulla duk wata alakar jakadanci tsakanin kasar ta Tunusiya da Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Muhsin Rezai: Isra'ila Za Ta Debi Kashinta A Hannu Matukar Ta Kawo Wa Iran Hari
Feb 19, 2018 11:03Babban sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin Musulunci na Iran kuma tsohon babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Muhsin Rezai ya bayyana cewar haramtacciyar kasar Isra'ila za ta debi kashinta a hannu matukar ta kawo wa Iran hari.
-
Palasdinu: Nakiya Ta Tashi Da Motar Sojojin Sahayoniya A Garin Jericho
Feb 14, 2018 19:04Majiyar Palasdinawa ta ce nakiyar da aka dasa a gefen hanya ta tashi da motar sojan haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Magnadhas.