-
Ministan Ilimi A Isra'ila Ya Yi Kira Da A Kaucewa Aukuwar Yaki Tsakaninsu Da Lebanon
Feb 13, 2018 06:38Ministan ma'aikatar ilimi a Haramtacciyar kasar Isra'ila ya kirayi gwamnatin yahudawan da ta yi taka tsantsan wajen kauce wa duk wani abin da ka iya jawo barkewar wani sabon yaki a tsakaninsu da Lebanon.
-
Micheal Aun: Lebanon Za Ta Yi Turjiya A Gaban Wuce Gonar 'Yan Sahayoniya
Feb 09, 2018 11:54Shugaban kasar Lebanon Micheal Aun ya furta haka ne a yayin da ya gana da mataimakin ministan harkokin Wajen Amurka David Satterfield da yake ziyara a Lebanon.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Bayyana Razana Da Makaman Hizbullah
Feb 08, 2018 12:21Ministan Ilimi na Haramtacciyar Kasar ta Yahudawa Niftali Bint ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci kan iyakar palasdinu da Lebanon
-
Shugaban Masar Yana Fuskantar Suka Sakamakon Bankado Alakar Gwamnatinsa Da H.K.Isra'ila
Feb 05, 2018 06:36Shugaban kasar Masar ya fara fuskantar tofin Allah tsine sakamakon bankado alakar da gwamnatinsa take gudanarwa a boye da gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Ivory Coast Ya Bayyana H.K.Isra'ila A Matsayin 'Yar Yaudara
Jan 15, 2018 17:58Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Ivory Coast ya gargadi wasu kasashen musulmi da su guji afkawa cikin tarkon yaudarar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Yahudawa Sahyuniya Sun Rusa Gidan Palastinawa 132 A Qudus
Jan 10, 2018 06:23Wata cibiyar kare hakin bil-adama a Palastinu ta sanar a wannan Talata cewa 'Yan Sahayuniya sun rusa gidajen Palastinawa 132 a birnin Qudus cikin shekarar 2017 da ta gabata.
-
Isra'ila Za Ta Bar Wani Bangaren Birnin Qudus Idan An Shiga Sulhuntawa Da Palasdinawa
Jan 02, 2018 11:47Yawan yan majalisar dokokin HKI Knesset wadanda suka amince a bada wani bangare na birnin Qudus ga Palasdinawa a tattaunawan sulhu nan gaba ya karu daga 61 zuwa 80 daga cikin yan majalisa 120.
-
Ministan Yakin Gwamnatin H.K.Isra'ila Ya Bukaci Fara Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Palasdinawa
Dec 29, 2017 10:21Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci samar da ayar doka da zata bada damar zartar da hukuncin kisa kan Palasdinawa da suke bore kan rashin amincewa da mamaye yankunansu.
-
Afirka Ta Kudu Na Shirin Rage Alakarta Ta Diplomasiyya Da H.K. Isra'ila
Dec 21, 2017 18:21Jam'iyyar ANC mai mulki a kasar Afirka ta Kudu ta sanar da shirin da take da shi na rage alakar kasar Afirka ta Kudun da haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin mayar da martani ga matakin baya-bayan nan da shugaban Amurka ya dauka na sanar da Kudus a matsayin babban birnin HKI.
-
Sama Da Palastinawa 150 Suka Jikkata A Hanun Jami'an Tsaron Isra'ila
Dec 11, 2017 06:16Jami'an tsaron Isra'ila sun jikkata Palastinawa sama da 150 a yankunan gabar yamma da kogin Jodan da birnin Qudus da Zirin Gaza.