Pars Today
Sojojin Kasar ta Iraki sun ja kunnen yankin na Kurdawa akan idan ba su yi aiki da yarjejeniyar ba ta tabbatar da tsaro a iyakoki, to za su shiga da kansu.
Jami'an tsaron kasar Iraqi sun karbi iko da kofar shiga ta kan iyaka da kasar Turkiya da ke kan iyakan Iraqi da Turkiya daga hannun kurdawa a yau Talata
Kakakin ma'aikatar harakokin wajen kasar Iraki Ahmad Al-hajib yayi alawadai da furucin da mai magana da yawun ma'aikatar harakokin wajen Amurka Heather Nauert ya yi na sanya mataimakin babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Abu Mahdi Al-muhandis cikin jerin 'yan ta'adda.
Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewar akidar wahabiyanci da kasar Saudiyya ta ke yadawa shi ne ummul aba'isin din ayyukan ta'addancin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
Firayi ministan Iraki, Haïder al-Abadi, ya bada umurnin dakatar da duk wani aikin sojin kasar na sa'o'i 24 a yankunan da ake takaddama akansu.
Majiyar dakarun na "Hashdus-sha'abi' ta ce; sun 'yanto da garin Jabab da ke yammacin Anbar daga mamayar 'yan ta'addar Da'esh, tare da daga tutar Iraki a cikinsa.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya gana da firayi ministan Iraki, Haidar Al-Abadi yau a birnin Tehran.
Sojojin kasar Iraki sun sanar da fara kaddamar da wani gagarumin hari na soji da nufin kwato yankuna na karshe da suke hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a lardin Anbar na kasar.
Firayi ministan Iraki, Haidar al-Abadi, ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erodgan a wata ziyara da ya soma yau a birnin Ankara.
Kakakin mayakan sa-kai na "Hashdu-sha'abai" na Iraki ya bukaci sakataren harkokin waje Rex Tilerson , ya nemi gafara akan furucinsa dangane mayakan.