-
Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah
Nov 06, 2016 02:35Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Suna Ci Gaba Da Yin Garkuwa Da Mutane A Kasar Iraki
Nov 05, 2016 03:20Hukumar Kare Hakkin Bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta koka kan yadda 'yan ta'addan kungiyar Da'ish suke ci gaba da yin garkuwa da fararen hula a garin Mosel na kasar Iraki.
-
A Cikin Sakonsa Na Farko Dangane Da Yakin Musil Shugaban ISIS Yace Nasara Tasu Ce
Nov 03, 2016 06:22Shugaban kungiyar Daesh Abubakara Bagdadi ya bada wani sakon sauti a karon farko tun bayan fara yakin kwace birnin Musil na lardin Ninawa a kasar Iraqi makonni kimani ukku da suka gabata.
-
Jagoran (IS) Ya Kira Mayakansa Su Ci Gaba Da Rike Mosul
Nov 03, 2016 02:50Jagoran 'yan ta'addan IS, Abou Bakr al-Baghdadi, ya kira mayakansa dasu ci gaba da rike Mosul a daidai lokacin da dakarun Iraki ke luguden wuta a cikin birnin dake zamen tunga ta karshe ta 'yan ta'addan ke rikeda.
-
Tashin Bam a babban birnin kasar Iraki.
Oct 31, 2016 14:20Akalla Mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin wasu bakwai na daban suka jikkata sanadiyar tashin wasu tagwayen bama-bamai a arewa da kuma kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
-
Yan Ta'addan Da'ish A Iraki Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa A Garin Mosel
Oct 30, 2016 07:10'Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a garin Mosel na kasar Iraki suna amfani da fararen hula a matsayin garkuwa da nufin kawo cikas ga shirin sojojin kasar na yantar da garin daga mamayar 'yan ta'adda.
-
Mayakann Sa Kai Yan Shia A Kasar Iraqi Sun Kaddamar Da Harare Kan Mayakan Daesh A Musil
Oct 30, 2016 03:26Mayakan yan shia a kasar Iraqi sun fara kai farmaki kan mayakan Kungiyar Daesh a birnin Musil na kasar Iraqi
-
Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel
Oct 28, 2016 15:34Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel
-
Matsin Lambar Dae'sh ( ISIS) Akan Mutanen Mosel
Oct 28, 2016 15:33Kungiyar Da'esh ta kara farashin abinci a garin Mosel
-
MDD Ta Sanar Da Cewa; 'Yan Ta'adda Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen 232 A Garin Mosel Na Iraki
Oct 28, 2016 07:40Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: A cikin makon da ya gabata 'yan ta'addan kungiyar Da'ish sun kashe fararen hula 232 a kusa da garin Mosel ma kasar Iraki.