-
Iraki : An Kori Ministan Kudi
Sep 21, 2016 12:40Majalisar dokokin Iraki ta kada kuri'ar tsige ministan kudin kasar, Hoshyar Zebari daga kan mukaminsa, bisa zarge-zargen cin hanci.
-
Gwamnatin Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Musil Daga Hannun Da'esh
Sep 20, 2016 04:52Gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojojin kasar tare da daukin dakarun sa kai sun fara hare-haren kwato garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh da suke rike da shi da kuma mayar da shi babbar tungarsu.
-
Iraki:Komawa 'yan hijra zuwa garin Karkuk
Sep 13, 2016 00:41Dariruwan iyalan Iraki da hare-haren ta'addanci na Kungiyar IS ya raba da mahalinsu a yankunan dake kalkashin ikon karkuk. su suka koma cikin garin na Karkuk.
-
Wata Mace Da Take Taimakawa 'Yan Ta'addan Da'ish Ta Sha Duka A Kasar Iraki
Sep 08, 2016 14:40Wasu gungun mata sun yi dukan kawo wuka wa daya daga cikin matan da suke taimakawa 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a garin Mosel na kasar Iraki.
-
Tashin Boma Bomai A Haramin Kazimia A Birnin Bagdaza Ya Kashe Ya Kuma Jikata Masu Ziyara Da Dama
Sep 02, 2016 03:51An ji tashin boma bomai a arewa maso gabacin birnin bagdaza a safiyar yau jumma'a a dai lokacinda haramin Kazimia yake cike da masu ziyara na makokin shahadar Imam Mohammad Al-Jawad(a).
-
Iraki : Za'a Iya Kwato Mosul Kafin Karshen Shekara Nan
Aug 30, 2016 12:52Babban kwamadan sojojin A murka a yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewa aikin kwato birnin Mosul daga hannun 'yan ta'adda na IS zai iya kaiwa har zuwa karshen shekara nan da muke ciki.
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Sun Kashe Fararen Hula Fiye Da 55 A Kasar Iraki
Aug 30, 2016 06:27Kungiyar ta'addanci ta Da'ish tana ci gaba da zartar da kisan gilla kan fararen hula kan zargin suna gabatar da rahotonni sirri ga jami'an tsaron kasar Iraki.
-
Jakadan Saudiyya A Iraki Ya Jaddada Cewa Siyasar Saudiyya Ba Zata Taba Canjawa Ba Kan Kasar Iraki
Aug 29, 2016 01:22Jakadan Saudiyya a kasar Iraki ya mai da martani kan bukatar mahukuntan Iraki na neman canja shi da cewa: Siyasar kasarsa ba zata taba canjawa ba kan kasar Iraki koda an canja shi saboda tabbatacciyar siyasa ce ta kare manufar larabawa.
-
Iraqi: Mutanen Yankin Al-Anbar Na Kasar Iraki Sun Koma Gida Bayan 'yanto da Birnin Daga Da'esh
Aug 27, 2016 14:30Mutanen Anbar Za su Koma Gida.
-
Dakarun Iraki Sun Kwato wasu yankuna Masu Arzikin Man A Kudancin Mosil
Aug 23, 2016 14:34Sojoji da Dakarun sa kai na Iraki sun kame wasu Yankuna masu arzikin Man fetur a Kudancin Mosil daga hanun 'yan ta'addar ISiS