Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Iraki: An Rataye 'Yan Ta'adda 36 Kan Kisan Mutane 1700

    Iraki: An Rataye 'Yan Ta'adda 36 Kan Kisan Mutane 1700

    Aug 23, 2016 00:53

    A ranar Lahadi 21 ga wata Agusta 2016, ma'aikatar shari'a a kasar Iraki ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan mutane 36, wadanda suke da hannu a kisan gillar da aka yi wa daliban makarantar soji ta Sabaikar su 1700 a cikin watan Yulin shekara ta 2014, a lokacin da 'yan ta'addan ISIS suka shiga cikin lardin Salahuddin.

  • Gwamnatin Kasar Iraqi Ta Rataya Mutane 36 Bayan An Yake Masu hukuncin Kisa Kan Kisan Sojojin Kasar

    Gwamnatin Kasar Iraqi Ta Rataya Mutane 36 Bayan An Yake Masu hukuncin Kisa Kan Kisan Sojojin Kasar

    Aug 22, 2016 01:53

    Gwamnatin kasar Iraqi ta bada sanarwan rataye yan ta'adda 36 bayan da wata kotu ta same su da laifin kashe sojojin kasar a wani harin da suka kai masu a arewacin Bagdaza shekaru biyu da suka gabata.

  • An hallaka wasu daga cikin shugabanin kungiyar IS a arewacin Iraki

    An hallaka wasu daga cikin shugabanin kungiyar IS a arewacin Iraki

    Aug 21, 2016 01:15

    Harin da Jiragen yakin kasar Iraki suka kai a Garin Mosil ya yi sanadiyar hallaka wasu daga cikin shugabanin IS

  • Dakarun Pishmarge Na Kurdawan Kasar Iraqi Sun Bude Daga A Birnin Musil

    Dakarun Pishmarge Na Kurdawan Kasar Iraqi Sun Bude Daga A Birnin Musil

    Aug 16, 2016 02:24

    Dakarun Peshmerga na kudawan kasar Iraqi sun bude daga da mayakan Daesh a kusa da birnin Musil

  • Nuri Al-Maliki: Saudiyya Ita Ce Tushen Ayyukan Ta'addanci Da Wajibi Ne A Dau Mataki Kanta

    Nuri Al-Maliki: Saudiyya Ita Ce Tushen Ayyukan Ta'addanci Da Wajibi Ne A Dau Mataki Kanta

    Aug 14, 2016 12:52

    Tsohon firayi ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki ya bayyana kasar Saudiyya a matsayin tushe kana kuma mabubbugar ta'addanci wanda wajibi ne kasashen duniya su dau mataki kanta

  • Tashin Bom ya yi sanadiyar mutuwa da jikkata wasu Mutane a Kudancin Iraki

    Tashin Bom ya yi sanadiyar mutuwa da jikkata wasu Mutane a Kudancin Iraki

    Aug 11, 2016 13:49

    Kimanin Mutane uku ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin wata mota shake da bama-bamai a kudancin Iraki.

  • Halakar 'Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Masu Yawa A Lardin Anbar Na Kasar Iraki

    Halakar 'Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Masu Yawa A Lardin Anbar Na Kasar Iraki

    Aug 06, 2016 06:53

    A Ci gaba da farmakin da sojojin gwamnatin Iraki da hadin gwiwar dakaruin sa-kai ke kai wa kan yankunan yammacin kasar sun yi nasarar halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi da dama.

  • Iraki : An Raunana (IS) A Mosul, Inji Amurka

    Iraki : An Raunana (IS) A Mosul, Inji Amurka

    Aug 04, 2016 01:12

    Ma'aikatar tsaron Amurka, Pantagone ta ce an karya laggon kungiyar (IS), sannan kungiyar na nuna kasawa a Mosul birnin na biyu na kasar Iraki wanda ke zamen tungar 'yan ta'adan.

  • Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kimanin 180 Ne Suka Halaka A Lardin Anbar Na Kasar Iraki

    Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kimanin 180 Ne Suka Halaka A Lardin Anbar Na Kasar Iraki

    Aug 02, 2016 13:32

    A kwanaki biyu da sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa- kai na kasar suka kwashe suna dauki ba dadii da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a Tsibirin Khalidiyya da ke lardin Anbar sun yi nasarar halaka 'yan ta'adda kimanin 180 tare da 'yantar da Tsibirin.

  • Iraki : Kwamandojin (IS) Sun Gudu Tare Da Iyalensu

    Iraki : Kwamandojin (IS) Sun Gudu Tare Da Iyalensu

    Jul 31, 2016 09:58

    Hukumomi a kasar Iraki sun sanar da cewa kwamandojin kungiyar 'yan ta'ada ta (IS) sun gudu tare da iyalansu daga birnin Mosul.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS