Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iraki

  • Gwamnatin Iraki Ta Jaddada Bukatar Ficewar Sojojin Turkiyya Daga Cikin Kasarta

    Gwamnatin Iraki Ta Jaddada Bukatar Ficewar Sojojin Turkiyya Daga Cikin Kasarta

    Jul 25, 2016 13:42

    Ministan harkokin wajen kasar Iraki ya jaddada bukatar ganin gwamnatin Turkiyya ta hanzarta janye sojojinta da suke mamaye da wani yankin kasar Iraki tun a watan Disamban shekarar da ta gabata.

  • Iraki: Harin Ta'addanci Ya ci Rayukan Mutane 6 A Kusa Da Birnin Bagadaza.

    Iraki: Harin Ta'addanci Ya ci Rayukan Mutane 6 A Kusa Da Birnin Bagadaza.

    Jul 24, 2016 14:39

    A kalla mutane shida ne su ka kwanta dama, a wani harin ta'addanci da kungiyar Da'esh ta dauki nauyin kaiwa a kusa da birnin Bagadaza na kasar Iraki.

  • Yanayin Tsaro Da Koma Harkokin Siyasa A Dai Dai LokacinDa Sojojin Iraqi Suke Kokarin Qatar Birnin Musil.

    Yanayin Tsaro Da Koma Harkokin Siyasa A Dai Dai LokacinDa Sojojin Iraqi Suke Kokarin Qatar Birnin Musil.

    Jul 22, 2016 01:07

    Amurla zata aike da karin sojoji zuwa kasar Iraqi don kwatar birnin Musil daga hannun Daesh

  • An Kashe Wani Babban Kwamandan (IS) A Iraki

    An Kashe Wani Babban Kwamandan (IS) A Iraki

    Jul 14, 2016 07:27

    An kashe wani babban kwamandan 'yan ta'adan (IS), mai suna Omar al-Shishani a kasar Iraqi kamar yadda wata kafar labaran 'yan ta'adan mai suna Amaq ta sanar.

  • Iraki : Dan Kunar bakin Wake Ya Kashe Mutane 7

    Iraki : Dan Kunar bakin Wake Ya Kashe Mutane 7

    Jul 12, 2016 06:48

    Rahotanni daga Iraki na cewa wani dan kunar bakin wake ya kashe mutane bakwai a Bagadaza babban birnin kasar.

  • Cibiyar Azhar Ta Fito Ta Yi Allawadai Da Harin Yankin Karada Na Kasar Iraki

    Cibiyar Azhar Ta Fito Ta Yi Allawadai Da Harin Yankin Karada Na Kasar Iraki

    Jul 11, 2016 11:54

    Daga karshe dai cibiyar Azhar ta kasar Masar ta fito ta yi Allawadi da harin ta'addancin da 'yan ta'addan takfiriyyah wahabiyyah na ISIS suka kai a yankin Karada na birnin Bagadaza, bayan shudewar mako guda da faruwar lamarin.

  • Sakataren Tsaron Amurka Na Ziyara A Iraki

    Sakataren Tsaron Amurka Na Ziyara A Iraki

    Jul 11, 2016 08:08

    Yau Litinin, sakataren tsaron Amurka, Ashton Carter ya isa birnin Bagadaza na Iraki inda zai tattaunawa da firayi minista Haider al-Abadi akan yaki da kasar keyi da 'yan ta'ada na (IS).

  • Kungiyar Ta'addanci Ta ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Yankin Balad A Iraki

    Kungiyar Ta'addanci Ta ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Yankin Balad A Iraki

    Jul 09, 2016 01:20

    Kungiyar 'yan ta'adda masu dauke da akidar takfiriyyah wahabiyyah ta ISIS, ta sanar da cewa ita ce ta kai harin bam a jiya a kusa da hubbaren Sayyid Muhammad Bin Imam Alhadi (AS) jikan manzon Allah (SAW) da ke yankin Balad a kusa da birnin Bagadaza.

  • Harin Ta'addanci A Hubbaren Iyalan Gidan Manzon Allah {s.a.w} A Kasar Iraki

    Harin Ta'addanci A Hubbaren Iyalan Gidan Manzon Allah {s.a.w} A Kasar Iraki

    Jul 08, 2016 03:15

    Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma hubbaren daya daga cikin jikokin Manzon Allah {s.a.w} a garin Balad da ke lardin Salahuddeen na kasar Iraki, inda suka kashe mutane akalla 35 tare da jikkata wasu fiye da 60 na daban.

  • An Fara Zaman Makoki A Iraki

    An Fara Zaman Makoki A Iraki

    Jul 04, 2016 00:32

    An fara zaman makokin kwana uku a kasar Iraki, bayan kazamin harin da aka kai kan wani gidan abinci a Bagadaza babban birnin kasar, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 119.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS