-
An Gudanar Da Sallar Jumma'a Ta Hadin Kai Na Farko A Garin Falluja Na Kasar Iraqi
Jul 02, 2016 00:30Mabiyan Mazhabobin sunna da shia sun gudanar da sallar jumma'a ta farko a birnin Falluja na kasar Iraqi bayan kubutar da ita daga hannun yan ta'adda.
-
Iraki : Anyi wa (IS) Mumunar Barna A Fallujja
Jun 30, 2016 11:31Rundinar sojin Iraki ta ce fiye da 'yan ta'adan (IS) 150 ne suka hallak bayan ruwan wuta da akayi musu a lokacin da suke kokarin sulalewa daga birnin Falluja.
-
Dakarun Iraki Sun Fara Shirin Tunkarar Birnin Mausil Domin Tsarkake Shi Daga 'Yan Ta'adda
Jun 29, 2016 11:28Dakarun gwamnatin kasar Iraki tare da sojojin sa kai na 'yan sunna da shi'a sun fara shirin tunkarar birnin Mausil babbar tungar 'yan ta'addan ISIS a Iraki, da nufin kawo karshen mamayar da 'yan ta'addan takfiriyya wahabiya na ISIS suke yi wa birnin.
-
Amurka Ta yi Maraba Da Nasarar Kwato Falluja
Jun 28, 2016 01:52Amurka ta ce babbar nasara kwato birnin Falluja da dakarun kasar Iraki sukayi daga hannun 'yan ta'adan IS.
-
Firaministan Iraki Ya Isa Birnin Fallouja Da Sojoji Suka Kwato
Jun 26, 2016 11:15Firaminstan Iraki, Haider al-Abadi ya isa birnin Fallouja da dakarun kasar suka kwato daga hannun 'yan ta'adan (IS).
-
Sojojinn Kasar Iraqi Sun Kara Kusantar Birnin Musil A Wasu Sabbin Nasarorin Da Suka Samu Kan Daesh
Jun 23, 2016 06:09Sojojin kasar Iraqi sun kara samun nasarori a kan kungiyar Daesh a fafatawan da suke yi da su a cikin lardin Ambar.
-
'Yan Ta'adda 2500 Ne Aka Halaka A Gumurzun Kwato Birnin Falluja Na Iraki
Jun 21, 2016 13:20Babban kawamandan sojojin Iraki da suka kwato birnin Falluja daga hannun 'yan ta'addan Takfiriyya wahabiyah ya bayyana cewa, sun samu nasarar halaka 'yan ta'addan ISIS kimanin 2500 a lokacin gumurzu kwace iko da birnin.
-
Ministan Harkokin Wajen Iraki Ya Soki Saudiyya Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Cikin Gidan Kasar
Jun 19, 2016 06:34Ministan harkokin wajen kasar Iraki Dakta Ibrahim Ja'afari yayi kakkausar suka ga kalaman jakadar kasar Saudiyya a kasar Thamer al-Sabhan yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin da ba za a taba amincewa da shi ba.
-
Dakarun Iraki Na Ci Gaba Da Nausawa Zuwa Sauran Yankunan Da Ke Karkashin Ikon 'Yan Ta'adda
Jun 19, 2016 00:56Dakarun kasar Iraki suna ci gaba da nausawa zuwa sauran wasu yankuna da ke karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS da zimmar tsarkake su, bayan kammala tsarkake Falluja daga 'yan ta'addan.
-
Al'ummar Iraki Na Ci Gaba Da Bukukuwan Kwato Fallujah Daga Hannun Da'esh
Jun 18, 2016 06:30Dubun dubatan al'ummar kasar Iraki ne suka fito kan titunan garuruwa daban-daban na kasar don nuna farin cikinsu da kwace garin Fallujah mai matukar muhimmanci da sojojin kasar da suke samun dauki dakarun sa kai suka yi a jiya daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh wadanda suke rike da garin sama da shekaru biyu.