Pars Today
Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iraki ya ce; Babu gaskiya a cikin zargin da Amurka ta yi na cewa Iran ce ta kai hari akan karamin ofishin jakadancinta da ke Basara
Barham Saleh sabon shugaban kasar Iraki, ya umarci Adel Abdulahdi da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar ta Iraki.
Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
Wata kotun hukunta manya laifuka a Iraki, ta yanke wa wani mukadashin jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS hukuncin kisa.
Jam'iyyun siyasa a kasar Iraqi sun bada sanarwan samar da kawance daban daban don kafa sabuwar gwamnati nan kusa
Majiyar tsaron Iraki ta sanar da cewa: Sojojin Gwamnatin Kasar sun kashe 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish 13 a kudancin garin Mosel da ke arewacin kasar.
Babban komandan yansandan kasar Iran (NAJA) ya bada sanarwan fara gudanar da rawar daji tsakanin 'yansandan kasashen Iraqi da Iran a kan iyakokin kasashen biyu a dai dai lokacin da ake gudanar da taron shekara shekara na yansandan kasashen biyu a birnin Tehran.
Kotun kolin Iraki, ta soke dokar nan da 'yan majalisar dokokin kasar suka amince da ita, ta biyan tsaffin 'yan majalisar kudaden ritaya ko fansho.
A jiya juma'a da marece al'ummar Iraki sun gudanar da Zanga-zanga a fadin kasar domin nuna kin amincewa da cin hanci da rashawa