-
Kasashen Iran Da Ivory Coast Zasu Fadada Alakar Da Ke Tsakaninsu A Harkar Kiwon Lafiya
Nov 09, 2018 06:32Jakadan kasar Iran a Ivory Coast ya bayyana aniyar kasarsa ta fadada alakarta da kasar Ivory Coast a harkar kiwon lafiya musamman gabatar da na'urorin kiwon lafiya da kasar Ivory Coast take bukatarsu.
-
Hukumar Sadarwa Tsakanin Bankuna SWIFT Ta Yanke Hulda Da Bankunan Iran
Nov 08, 2018 06:41Hukumar sadarwa tsakanin bankuna a duniya SWIFT ta bada sanarwan dakatar da hulda da bankuna kasar Iran
-
Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya
Nov 07, 2018 19:05Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.
-
Dr Larijani: Iran Tana Da Hanyoyin Kare Kanta Daga Matsalar Takunkumin Kasar Amurka
Nov 07, 2018 06:42Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya bayyana takukumin da kasar Amurka ta kakaba kan Iran da cewa mataki ne na zalunci amma duk da haka Iran tana da hanyoyin kare kanta daga matsalar takunkumin.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Ce: Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Janyo Rashin Zaman Lafiya A Yankin
Nov 07, 2018 06:38Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Amurka ta yi zai janyo bullar rashin zaman lafiya ne a yankin gabas ta tsakiya.
-
Ko Kun San Na (237) Litinin 21 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 07, 2018 03:11Yau Litinin 21-Aban-1397H.K.=04-R-Awwal-1440H.K.=12-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (236) Lahadi 20 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 07, 2018 03:07Yau Lahadi 20-Aban-1397H.K.=03-R-Awwal-1440H.K.=11-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (235) Asabar 19 Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 07, 2018 03:05Yau Asabar 19-Aban-1397H.K.=02-R-Awwal-1440H.K.=10-Nuwamba-2018M.
-
Ko Kun San Na (234) Jumma'a 18 Ga Watan Aban Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiyya.
Nov 07, 2018 03:00Yau Jumma'a 18-Aban-1397H.K.=01-R-Awwal-1440H.K.=09-Nuwamba-2018M.
-
Kasashen Spain Da Rasha Sun Yi Watsi Da Sharuddan Amurka
Nov 06, 2018 17:58Ministocin harkokin wajen kasashen Spain da Rasha sun soki siyasar Amurka musamman kan takunkuman data sake kakaba wa Iran, tare da yin allawadai da sharudan da Amurka ta gindaya kan kasashen dake ci gaba da yin hulda da Iran din.