-
Dakarun Iran Sun Kaddamar Da Wani Gagarumin Atisayen Kare Kasar Daga Hare-Haren Makiya
Nov 06, 2018 05:25Dakarun kasar Iran sun kaddamar da wani gagarumin atisayen soji na shekara-shekara da suke yi don gwada irin karfi da kuma shirin da suke da shi wajen kare sararin samaniyyar kasar daga hare-haren makiya.
-
Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Da Sake Kakabawa Iran Takunkumi Da Amurka Ta Yi
Nov 06, 2018 05:25Kasashe da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da sake kakabawa Iran takunkumi da Amurka ta yi, suna masu shan alwashin ci gaba da harkokin kasuwanci da Iran din da kuma riko da yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da kasar.
-
Farashin Danyen Man Fetur Ya Karu A Dai-Dai Lokacinda Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki
Nov 05, 2018 19:18Farashin danyen man fetur ya karu kadan a kasuwannin duniya sanadiyyar takunkumin saida man fetur wanda gwamnatin kasar Amurka ta dorawa Iran a yau Litinin.
-
Iran : Za Mu Karya Laggon Takunkuman Amurka
Nov 05, 2018 11:15Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ya yi alkawarin cewa kasarsa zata karya laggon jerin takunkuman da Amurka ta sake kakaba mata.
-
CIA: Iran Ta Yi Kutse A Cikin Hanyoyin Leken Asiri Na Amurka Ta Hanyar Yanar Gizo
Nov 05, 2018 06:21Wasu tsoffin jami'an hukumar leken asirin kasar Amurka ta CIA sun ce, Iran ta kutsa a cikin tsarin tuntuba da hukumar ta CIA take yin amfani da shi ta hanyar yanar gizo a tsakanin shekarun 2009 zuwa 2013.
-
Sabon Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki A Yau
Nov 05, 2018 06:21A yau ne sabon takunkumin Amurka ke fara aiki a kan kasar Iran, wanda zai shafi bangaren sayar da man fetur da sauran lamurra da suka shafi makamashi na kasar.
-
Ministan Tsaron Kasar Iran Ya Ce: Makamai Masu Linzamin Iran Na Kariya Ne Da Tsaron Kasar
Nov 04, 2018 06:54Ministan tsaron kasar Iran ya jaddada manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran na mallakar makamai masu linzami da cewa saboda ta kare kanta ne daga duk wani matakin wuce gona da iri da kuma tsaron yankin gabas ta tsakiya.
-
Iran Ta Kaddamar Da Aikin Kera Adadi Mai Yawa Na Jiragen Yaki Samfurin Kawsar
Nov 03, 2018 19:13A ci gaba da shirinta na kara karfafa bangaren tsaron kasarta, a yau Iran ta kaddamar da aikin kera jiragen yaki masu tarin yawa kirar cikin gida.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka
Nov 03, 2018 19:11Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.
-
Amurka Ba Ta Da Iko Da Tattalin Arzikin Iran
Nov 03, 2018 12:20Mai Ba Wa Jagoran Juyi Shawara akan harkokin soja, Janar Yahya Safawi ya ce Kasar Amurka wacce ba ta da kyakkyawan tarihi a Iran, ba ta da wani iko akan tattalin arzikin Iran