Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Iran Za Ta Kaddamar Da Wasu Tauraron Dan'Adam Guda Uku

    Iran Za Ta Kaddamar Da Wasu Tauraron Dan'Adam Guda Uku

    Dec 22, 2016 02:19

    Ministan sadarwa da fasaha na kasar Iran ya sanar da cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran na shirin aikawa da wasu sabbin tauraron dan'adam da masanan kasar suka kera zuwa sararin samaniyya a karshen wannan shekara ta hijira shamsiyya da ke karewa a watan Maris mai kamawa.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Isa Kasar Armenia A Cikin Shirin Ziyarar Wasu Kasashe A Yankin

    Shugaban Kasar Iran Ya Isa Kasar Armenia A Cikin Shirin Ziyarar Wasu Kasashe A Yankin

    Dec 21, 2016 07:51

    Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya isa kasar birnin Yerevan na kasar Armenia a zangonsa na farko na ziyarar wasu kasashen yankin guda ukku.

  • Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya

    Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya

    Dec 20, 2016 14:51

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.

  • Sheikh Kasim: 'Yantar Da Aleppo Ya Rusa Shirin 'Yan Ta'adda

    Sheikh Kasim: 'Yantar Da Aleppo Ya Rusa Shirin 'Yan Ta'adda

    Dec 18, 2016 09:14

    Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yantar da birnin Aleppo daga 'yan ta'adda a matsayin wata babbar nasara, wadda ta kawo karshen mafarkin 'yan ta'adda da masu mara musu baya na kafa wata daular ta'addanci a birnin.

  •  Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.

    Dec 17, 2016 02:52

    Yokiya Amano Zai Zo Iran A Gobe Lahadi

  • Ayatullah Khamenei Yayi Afuwa Wa Wasu Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidi

    Ayatullah Khamenei Yayi Afuwa Wa Wasu Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidi

    Dec 16, 2016 13:41

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa da kuma rage wa'adin zaman gidan yarin sama da fursunoni 1,200 don murnar zagayowar ranar Maulidin Manzon Allah (s).

  • Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya

    Dec 15, 2016 07:46

    Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.

  • An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran

    An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran

    Dec 15, 2016 07:42

    A safiyar yau Alhamis ne aka bude taron kasa da kasa kan hadin kan al'ummar musulmi karo na 30 a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, taron da ya sami halartar baki sama da 300 daga ciki da wajen kasar Iran.

  • Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Yanke Hukuncin Korar Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci Zuwa Gida

    Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Yanke Hukuncin Korar Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci Zuwa Gida

    Dec 15, 2016 04:21

    Wata Kotu a kasar Kenya ta yanke hukuncin korar Iraniyawa biyu wadan da take tuhuma da ayyukan ta'addanci zuwa gida

  • Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran

    Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran

    Dec 14, 2016 06:30

    Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bukaci da a kara fadada alaka ta tsaro tsakanin kasarsa da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS