-
Ko Kun San na (273) 27 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 15:37Yau Asabar 27-Aazar-1395H.Sh= 17-R-Awwal-1438H.K.=17-Decemba-2016M.
-
Ko Kun San na (272) 26 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 15:34Yau Jumma'a 26-Aazar-1395H.Sh= 16-R-Awwal-1438H.K.=16-Decemba-2016M.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 13, 2016 02:50Ministan Tasaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Dagqan ya isa birnin Pretoria dazu.
-
Ko Kun San na (271) 25 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 02:18Yau Alhamis 25-Aazar-1395H.Sh= 15-R-Awwal-1438H.K.=15-Decemba-2016M.
-
Ko Kun San na (270) 24 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 02:16Yau Laraba 24-Aazar-1395H.Sh= 14-R-Awwal-1438H.K.=14-Decemba-2016M.
-
Ko Kun San na (269) 23 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 02:14Yau Talata 23-Aazar-1395H.Sh= 13-R-Awwal-1438H.K.=13-Decemba-2016M.
-
Ko Kun San na (268) 22 Aazar Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Dec 13, 2016 02:11Yau Litinin 22-Aazar-1395H.Sh= 12-R-Awwal-1438H.K.=12-Decemba-2016M.
-
Sojojin Iran Sun Gwada Wani Sabon Jirgin Sama Mara Matuki Na Zamani
Dec 12, 2016 07:34A ci gaba da shirin Iran na ci gaba da kare kanta daga hare-haren makiya, sojojin kasar sun sanar da gwaji da kuma fara aikin wani sabon jirgin sama mara matuki na yaki da masanan kasar suka kera da aka ba shi sunan "Farpad".
-
Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba
Dec 11, 2016 07:48Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Amurka ba da gaske take yi ba a ikirarin da take yi na kawo karshen ta'addancin kungiyoyi masu kafirta musulmi, face dai kokari ma take yi wajen kiyaye wasu kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin nan don cimma manufofinsu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya
Dec 10, 2016 15:35Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana hare-haren da aka kai a garin Madagali na jahar Adamawan tarayyar Najeriya da cewa aiki ne na ta'addanci, wanda ya kamata a yi tir da Allawadai da shi.