-
Iran Na fitar da ganga million 2 da dubu 23 a ko wata rana
Jun 02, 2016 01:09Ministan Man fetur na Jumhoriyar musulinci ta iran ya sanar da cewa daga cikin watan Mayun da ya gabata kasar na fitar da Danyan Man ganga million 2 da dubu 23 ko wata Rana
-
Ko Kun san Na (81) 19 Ga Watan Khurdod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 01, 2016 12:35Yau Laraba 19-Khurdod-1395H.SH=02-Ramadan -1437H.K.=08-Yuni-2016M
-
Ko Kun san Na (80) 18 Ga Watan Khurdod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 01, 2016 12:13Yau Talata 18-Khurdod-1395H.SH=01-Ramadan -1437H.K.=07-Yuni-2016M
-
Ko Kun san Na (79) 17Ga Watan Khurdod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 01, 2016 12:08Yau Litinin 17-Khurdod-1395H.SH=30-Shaaban-1437H.K.=06-Yuni-2016M
-
Ko Kun san Na (78) 16 Ga Watan Khurdod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 01, 2016 11:20Yau Lahadi 16-Khurdod-1395H.SH=29-Shaaban-1437H.K.=05-Yuni-2016M
-
Ko Kun san Na (77) 15 Ga Watan Khurdod Shekara ta 1395 Hijira Shamsia
Jun 01, 2016 11:17Yau Asabar 15-Khurdod-1395H.SH=28-Shaaban-1437H.K.=04-Yuni-2016M
-
Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji
May 31, 2016 00:55Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kafar ungulun da kasar Saudiyya ta yi da ya kai ga hana mutanen Iran zuwa aikin hajjin bana wani lamari ne da zai amfani haramtacciyar kasar Isra'ila da manufofinta a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iran: Al'ummar Iran Ba Za Su Je Hajjin Bana Ba, Saboda Kafar Ungulun Saudiyya
May 29, 2016 11:47Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa a wannan shekarar ba za ta tura alhazan kasar zuwa aikin Hajjin bana ba, saboda kafar ungulun da mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da yi ga kokarin da gwamnatin ta Iran take yi wajen ganin ta tura alhazan nata.
-
Iran : Ali Larijani Ya Sake Zama Shugaban Majalisa
May 29, 2016 01:24'Yan majalisar dokokin Iran sun sake zaben Ali Larijani a matsayin shugaban majalisar dokokin kasar.
-
Ko Kunsan na (76) 14 ga watan Khurdod shekara ta 1395 Hijira Shamsia
May 28, 2016 10:46Yau Jumma'a 14-Khurdod-1395H.SH=27-Shaaban-1437H.K.=03-Yuni-2016M