Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko Kun San Na (346) 10 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Kamaria.

    Ko Kun San Na (346) 10 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Kamaria.

    Feb 27, 2016 23:31

    Yau Litinin 10 ga watan Esfand Shekara ta 1394 Hijira Kamaria. Wacce a yi dai dai da 20 Ga watan Jamada-Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 29 Febrerun shekara 2016 Miladia..

  • Iran A  Mako 25-02-2016

    Iran A Mako 25-02-2016

    Feb 27, 2016 13:32

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako shirin da ke leko muku wasu daga cikin lamurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya.

  • Jagora Ya Gana Da Shugaban Kasar Swiss Inda Ya Bukaci Karfafa Alakar Tsakanin Iran Da Swiss

    Jagora Ya Gana Da Shugaban Kasar Swiss Inda Ya Bukaci Karfafa Alakar Tsakanin Iran Da Swiss

    Feb 27, 2016 13:24

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kiran da a kara karfafa alaka da aiki tare a fagagen tattalin arziki da ilimi a tsakanin kasashen Iran da Swiss.

  • Ministan Cikin Gidan Iran: Sama Da Kashi 60% Na Iraniyawa Sun Fito Yayin Zabe

    Ministan Cikin Gidan Iran: Sama Da Kashi 60% Na Iraniyawa Sun Fito Yayin Zabe

    Feb 27, 2016 11:03

    Ministan cikin gidan Iran Abdul Ridha Rahmani Fadhli ya yaba da irin fitowar da al'ummar Iran suka yi yayin zabubbukan 'yan majalisar shawarar Musulunci da ta kwararrun na kasar ta Iran da aka gudanar a jiya Juma'a, a daidai lokacin da ake ci gaba da fitar da sakamakon zaben.

  • Fitowar Al'ummar Iran A Zabukan 'Yan Majalisun Kasar Babban Martani Ne Ga Makiya

    Fitowar Al'ummar Iran A Zabukan 'Yan Majalisun Kasar Babban Martani Ne Ga Makiya

    Feb 27, 2016 06:45

    Cincirundon mutane a zabukan da aka gudanar a duk fadin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a jiya Juma'a na 'yan Majalisun Dokoki da na Kwararru masu zaben Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar lamarin ne da ya kara yanke kaunar makiya kan kasar ta Iran.

  • Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa; Zabe Babban Alama Ne Na Yancin Kasa

    Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa; Zabe Babban Alama Ne Na Yancin Kasa

    Feb 26, 2016 06:22

    Shugaban kasar Iran ya bayyana cewar gudanar da zabuka a kasa wata babbar alama ce da ke gwada 'yancin siyasa da shugabanci a kasa.

  • Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Feb 26, 2016 01:59

    Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa

  • Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Yau Ce Ranar Zabe A Iran

    Feb 26, 2016 01:51

    Yau Juma'a Al'ummar Iran su ke Zabar 'Yan Majalisa

  • Ko Kun San Na (345) 09 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.

    Ko Kun San Na (345) 09 Ga Watan Esfan Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia.

    Feb 24, 2016 13:54

    Yau Lahadi 09 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce Ta yi dai dai da 19 Jamada -Ula Shekara ta 1437 Hijira Kamarai. Har'ila Yau Wacce ta yai dai dai da 28 Febrerun Shekara Ta 2016 Miladia.

  • Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa

    Jagora: Makircin Makiya A Kan Iran Ya Zama Aikin Baban Giwa

    Feb 24, 2016 07:40

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar makirce-makicen makiya na hana al'ummar mika mubaya'arsu ga tsarin Musulunci na kasar tsawon shekaru 37 din da suka gabata ya zama aikin baban giwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS