-
Qassemi: Babu Gaskiya Cikin Zargin Da Ministan Harkokin Wajen Moroko Yayi Kan Iran
Sep 19, 2018 05:36Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kalaman da ministan harkokin wajen kasar Moroko Nasser Bourita yayi kanta, tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin wasu maganganu marasa tushe da makama.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 18, 2018 15:00A zaman da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta gudanar a jiya, ta sake jaddada cewa cewa har yanzu Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakaninta da manyan kasashen duniya.
-
Ko Kun San Na (187) Lahadi 01 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 18, 2018 10:36Yau Lahadi 01-Mehr -1397H.Sh=13-Muharram-1440H.K.=23-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (186) Asabar 31 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 18, 2018 10:34Yau Asabar 31-Shahrivar-1397H.Sh=12-Muharram-1440H.K.=22-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (185) Jumma'a 30 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 18, 2018 10:31Yau Jumma'a 30-Shahrivar-1397H.Sh=11-Muharram-1440H.K.=21-Satumba-2018M.
-
Iran Na Zargin Saudiya Da Maida Kungiyar OPEC Kayan Aiki Ga Amurka
Sep 16, 2018 19:04Jakadan kasar Iran a kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC ya zargi kasashen Saudiya da Hadaddiyar daular larabawa da maida kungiyar a matsakin kayan aiki ga Amurka.
-
Tarayyar Turai Za Ta Ci Gaba Da Kare Huldodinta Na Tattalin Arziki Tare Da Iran
Sep 16, 2018 07:08Maya Kuchiánchik Kakakin babbar jami'a mai kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai tana kan bakanta na ci gaba da huldodin tattalin arziki tare da kasar Iran.
-
Ko Kun San Na (184) Alhamis 29 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 13, 2018 07:41Yau Alhamis 29-Shahrivar-1397H.Sh=10-Muharram-1440H.K.=20-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (183) Laraba 28 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 13, 2018 07:39Yau Laraba 28-Shahrivar-1397H.Sh=09-Muharram-1440H.K.=19-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (182) Talata 27 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 13, 2018 07:37Yau Talata 27-Shahrivar-1397H.Sh=08-Muharram-1440H.K.=18-Satumba-2018M.