-
Alakar Tehran-Damascus Ta ‘Yan’uwantaka Ce_Ruhani
Feb 26, 2019 06:03Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
-
Jagora : Taimakawa Siriya Da Al’ummarta Yana A Matsayin Gwagwarmaya
Feb 26, 2019 05:58Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran ya ce; taimakawa kasar Syria gwamnati da al’ummarta yana a matsayin gwagwarmaya ne wacce take abin alfahari.
-
Iran Ta Harba Makami Mai Linzami Samfurin cruise Daga Jirgin Ruwan Yaki Na Karkashin Ruwa
Feb 25, 2019 05:46A rana ta ukku na atisayen shekara-shekara wanda sojojin ruwa na kasar Iran suke gudanarwa a ruwan teku na yankin, sojojin sun cilla makamai mai linzami samfurin Cruise daga jirgin ruwa na karkashin ruwa tare da nasara.
-
Sojojin Iran Da Pakistan Na Hadin Guiwar Yaki Da Hare-haren Ta'addanci
Feb 24, 2019 09:39Sojojin kasar Pakistan sun jaddada azamarsu ta yin aiki tare da kasar Iran domin hana afakuwar wasu hare-haren ta’addanci.
-
Iran A Shirye Take Ta Aike Da Magunguna Zuwa Venezuela
Feb 24, 2019 09:37Shugaban hukumar abinci da magani na jamhuriyar musulunci ta Iran Mhedi Pirsalehi ne ya bayyana haka a yayin wata ganawa da ya yi da tawagar kasar Venezuela wacce mataimakin ministan harkokin wajen kasar yake jagoranta.
-
Afrika Ta Kudu Za Ta Kara Fadada Harkokin Kasuwanci Tare Da Iran
Feb 23, 2019 06:59Gwamnatin kasar Afrika ta kudu na shirin kara fadada harkokin kasuwancinta tare da kasar Iran.
-
Zancen Saudiya Kan Cewa Iran Tana Goyon Bayan Ta'addanci Ba Gaskiya Bane.
Feb 21, 2019 06:44Minista mai bada shawara kan lamuran harkokin wajen kasar Saudia Adil Al-Jubair ya zargi kasar Iran da goyon bayan yan ta'adda a wani ziyarar da kai kasar Pakistan.
-
Iran : Dan Pakistan Ne Ya Kai Harin Sistan-Balushistan
Feb 19, 2019 15:37Rundinar kare juyin juya halin musulinci ta Itan (IRGC), ta sanar da cewa wani dan asalin kasar Pakistan ne ya kai harin ta'addancin da ya yi sanadin shahadar mambobinta 27 a makon da ya gabata a yankin Sistan Balouchistan a kudu maso gabashin kasar.
-
Iran Ta Gabatar Da Wani Sabon Jirgin Yaki Na Karkashin Ruwa
Feb 17, 2019 19:10Shugaban kasar Iran Dr Hassan ruhani ya yaye labulen fara amfani da wani sabon jirgin ruwan yaki na karkashin ruwa wato Submerrin mai suna Fateh a yau Lahadi a birnin Bandar Abbas na kudancin kasar.
-
Iran : Zarif, Ya Maida Kakkausan Martani Ga Mike Pence
Feb 17, 2019 11:03Ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya yi tir da allawadai da kalamman da ya danganta dana kiyaya da marar tushe da mataimakin shugaban kasar Amurka, Mike Pence ya firta kan kasar ta Iran.