-
Ruhani: Manufar Taron Sochi Ita Ce Yaki Da Ayyukan Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya.
Feb 14, 2019 19:13Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa manufar taron Sochi na kasar Rasha ita ce yaki da yan ta'adda da kuma dawo da zaman lafiaya a kasar Siriya.
-
Miliyoyin Iraniyawa Sun Fito Gangamin Cika Shekaru 40 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Kasar
Feb 11, 2019 11:16A yau ne 22 ga watan Bahman shekara ta 1397 H.SH wanda yayi dai-dai da 11-Febrerun -2019M JMI take cika shekaru 40 cur na nasarar juyin juya halin musulunci karkashin jagorancin Imam Khomaini (q) .
-
Iran Na Bikin Cika Shekaru 40 Cif Da Nasarar Juyin Musulunci
Feb 11, 2019 04:31Yau, 11 ga watan Fabarairu, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 40 cif da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar, wanda aka samar a rana irinta yau ta 1979 karkashin Jagorancin marigayi Ayatollah Iman Khomeini.
-
Jagora :Za'a Gudanar Da Bikin Nasara Juyi Fiye Da Na Shekarun Baya
Feb 09, 2019 05:25Jagoran juyin musulinci ya ce a bikin tsagayowar samun nasarar juyin musulinci na bana, al'umma za su fito biyu da na shekarun da suka gabata.
-
Sharhi:Suka Ta Siyasa A Jumhuriyar Musulunci Ta Iran Ba Laifi Bane
Feb 06, 2019 06:48Alkalin alkalan JMI Aya. Sadiq Larijani Ya bada sanarwan cewa an yi afwa ga fursinoni masu yawa a dai-dai lokacin da kasar take cika shekaru 40 da juyin juya halin musulunci a kasar.
-
Kamfanonin Iran Na Shirye Wajen Sake Gina Siriya_Zarif
Feb 05, 2019 15:28Iran, ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita.
-
Iran Ta Gudanar Da Bukukuwan Fasahar Sararin Samayiya.
Feb 04, 2019 12:02Kasar Iran ta gudanar da bukukuwa na ranar fasahar Sararin samaniya na kasar.
-
Iran : Rundinar IRGC Ta Ja Kunnen Kasashen Turai
Feb 04, 2019 05:16Mukadashin kwamandan rundinar kare juyin juya halin Musulinci na Iran, (IRGC), Birgediya Janar Salami, ya ja kunnen kasashen turai akan duk wani yunkurinsu na raba Iran da makamanta masu linzami na kare kanta.
-
Iran Ta Yi Nasara Harba Makami Mai Linzami Samfarin ''Hoveyzeh''
Feb 02, 2019 15:19Iran ta sanar da harba wani makami mai linzami cikin nasara a yau Asabar, a daidai lokacin da kasar ta fara bukukuwan zagayowar ranakun cika shekaru arba'in cif da nasara yuyin juya halin musulinci na kasar.
-
Iran Ta Yaye Labulen Wani Sabon Makamin Mai Linzami
Feb 02, 2019 11:54Kwararru a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasara kera wani sabon makamai mai linzami mai cin dogon zango.