-
An Fara Bukukuwan Cika Shekaru 40 Da Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Nan Iran
Feb 01, 2019 19:09Limamin da ya jagoranci sallar Jumma;a a nan tehran Aya. Imammi Khashani ya bukaci mutanen kasar Iran su fito konsu da kwarkotansu a ranar 22 ga watan Bahman na wannan shekara don nuna goyon bayansu ga juyin juya halin musulunci a nan Iran.
-
Jamus: Kasashen Turai Sun Kaddamar Da Kafar Sadarwa Ta Kasuwanci Da Kasar Iran
Feb 01, 2019 15:57Bayan an dade ana jira, daga karshe kasashen Turai sun kaddamar da kafar sadarwa ta kasuwanci tsakaninsu da JMI a yau Alhamis.
-
EU Ta Kafa Sabon Shirin Cinikaya Da Iran, Na Kaucewa Takunkuman Amurka
Feb 01, 2019 05:17Kungiyar tarayya ta kafa wani sabon shiri na cinikaya da Iran, wanda zai kaucewa takunkuman da Amurka ta kakaba wa Iran din bayan data fice daga yarjejeniyar nukiliya.
-
Iran Ta Gargadi Kasashen Turai Game Da Yarjejjeniyar Nukiya.
Jan 31, 2019 07:30A yayin da kungiyar tarayyar turai ke da'awar cewa nan ba da jimawa ba za ta samar da wata hanyar saukaka mu'amalar kasuwanci da kasar Iran, hukumomin birnin Tehran sun gargadi kungiyar da rashin cika alkawari.
-
Assad Ya Yaba Wa Yarjejeniyoyin Da Iran Da Siriya Suka Cimma
Jan 29, 2019 14:25Shugaba Bachar al-Assad, na Siriya ya jinjina wa yarjejeniyar kasuwancin da kasarsa ta cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran.
-
Faransa Ta Bukaci Iran Ta Dakatar Da Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jan 25, 2019 19:16Ma'aikatar harkokin wajen kasar Faransa ta bada sanarwan cewa shirin makamai masu linzami na kasar Iran barazana ne gareta, don haka ne dole Iran ta dakatar da shirin ko kuma ta dora mata takunkumai masu tsanani
-
Gwamnatin Amurka Ta Kara Yawan Kamfanonin Kasar Iran Da Ta Dorawa Takunkuman Tattalin Arziki.
Jan 24, 2019 19:25Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan kara wasu kamfanonin jaragen sama mallalin iraniyawa cikin jerin wadanda ta dorawa takunkumi a yau Alhamis.
-
An Saki 'Yar Jaridar Press Tv Marzieh Hashemi
Jan 24, 2019 07:05Shugaban hukumar gidan Radio da Talabijin dake watsa shirye-shiryenta na bangaren kasashen waje na kasar Iran ya yi murna da sakin da aka yiwa Marzieh Hashemi 'yar jaridar tashar talabijin na Press Tv, sannan ya tabbatar da cewa tilastawar da Al'ummar Duniya ta yi wa gwamnatin Amurka shi ya sanya ta sako 'yar jaridar.
-
Taron Gurgunta Iran A Kasar Poland Yana Rushewa Tun Ba'a Gabatar Da Shi Ba
Jan 23, 2019 07:11Gwamnatin kasar Amurka, a ci gaba da shirinta na gurgunta gwamnatin JMI zata gudanar da taro ta musamman a birnin Waso na kasar Poaland daga ranar 13 zuwa 14 na watan Febreru mai kamawa.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Da Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Iran
Jan 21, 2019 11:57Shugaban ofishin jakadancin MDD a birnin Tehran ya bayyana damuwar MDD da takunkuman da Amurka ta dorawa JMI.