-
Jami'a Mai Kula Da Lamuran Harkokin Wajen Tarayyar Turai Ba Zata Halarci Taron Gangami A Kan Iran Ba
Jan 18, 2019 06:47Wata majiya ta Tarayyar Turai ta bayyana Federica Mugareni jami'a mai kula da lamuran harkokin waje na tarayyar ba zata halarci taron "gangami a kan Iran" wanda Amurka zata jagoranta a kasar Polanda ba
-
Iran : Zarif, Ya Bukaci Amurka Ta Gaggauta Sakin 'Yar Jadidar PRESSTV
Jan 17, 2019 04:38Ministan harkokin wajen Jamhuriya Muslinci ta Iran, Muhammad Jawad Zarif, ya bukaci Amurka data gaggauta sakin 'yar jaridar nan ma'aikaciyar tashar talabijin ta kasa da kasa mallakin Iran, PRESSTV, cewa da Mardiyat Hashimi da hukumar leken asiri ta kasar FBI ke tsare da.
-
Zarif Ya Gana Da Shugaban Kasar Iraki
Jan 15, 2019 13:14Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki, inda a yau ya gana da shugaban kasar barham Saleh.
-
Kasar Nicaragua Ta Mika Ta'aziyar Rasuwar Wasu Sojojin Kasar Iran Ga Jagora
Jan 15, 2019 07:21Shugaban kasar Nicaragua ya mika ta'aziyarsa ga jagoran juyin juya halin musulunci da kuma shugaban kasar Iran dangane da rasuwar wasu sojojin kasar a wani hatsarin jirginn sama da ya rutsa da su a jihar Albus daga yammacin birnin tehran.
-
Iran Ta Ja Kunnen Poland, Game Da Taron Amurka A Kasar
Jan 14, 2019 05:41Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta Iran ta kira jami'in kula da harkokin waje na kasar Poland, dake birninTehran, domin nuna masa matukar bacin ranta dangane da wani taro na kyammar Iran din, da Amurka ke shirin gudanarwa a kasar ta Poland.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kasashen Turai
Jan 10, 2019 04:37Iran ta mayar wa da kasashen turai martani kan kakaba mata da sabbin takunkumi kan zargin da kasar Danemark ta yi na alakanta wani shirin kisa ga wani mutum a cikin kasarta da tace yana da alaka da wasu jami'an leken asirin Iran.
-
Babban Bankin Iran Ta Gabatar Da Bukatar A Cire Sifiri 4 Daga Kudaden Kasar
Jan 08, 2019 06:53Ministan tattalin arziki da baitul mali na kasar Iran ya bayyana cewa batun shafe sifiri guda 4 a cikin kudaden Iran yana gaban kwararru don bada shawara kan aikin.
-
Iran: Trump Yana Mafarkin Da Ya Ce Irana Ta Bukaci Tattaunawa Da Gwamnatinsa
Jan 07, 2019 12:25Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi watsi da zancen shugaban kasar Amurka na cewa Iran tana bukatar tattaunawa da gwamnatinsa.
-
Iran Zata Kara Dankon Zumunci Da Maurintania
Jan 05, 2019 07:00Jakadan kasar Iran a kasar Mauritania yan gana da Firai Ministan kasar A Ranar Alhamis da ta gabata inda suka tattauna batun karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu.
-
Gidan Talabijin Na Hausatv Ya Fara Watsa Shirye Shiryensa A Nau'in Hoto (HD)
Jan 01, 2019 15:15Shugaban tashar talabijin din kasa da kasa ta Hausatv, Dr. Muhammad Reza Hatami ya sanar da fara watsa shirye-shiryen wannan tasha ta Hausatv da za a ci gaba da yi a awoyi 24 bisa yanayin hoto mai inganci nau'in (HD).