-
Kungiyar Hamas Ta Yaba Wa Iran Saboda Taimakon Da Take Yi Wa Palasdinawa
Dec 31, 2018 19:08Wani kusa a kungiyar ta Hamas, Mushir al-Misry ya ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana taimakawa alummar Palasdinu da kuma gwgawarmayarta kai tsaye
-
Iraniyawa Sun Fito Tattakin Nuna Goyon Baya Ga Tsarin Musulunci
Dec 30, 2018 19:28Miliyoyin Iraniyawa sun fito tattaki na tunawa da tattakin 9 ga watan Day na kalandar Iraniyawa a shekara ta 2009 don kawo karsfin fitina.
-
Aya. Larijani Ya Zama Shugaban Majalisar Fayyace Maslahar Tsarin Mulki Na Iran
Dec 30, 2018 19:22Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya nada Aya. Amuli Larijani a matsayin sabon shugaban majalisar fayyace maslahar tsarin mulki a nan Iran.
-
Siriya : Rasha Da Turkiyya Zasuyi Hadin Gwiwa Bayan Janjewar Amurka
Dec 29, 2018 19:18Kasashen Rasha da Turkiyya, sun bayyana anniyarsu ta yin aiki tare a Siriya, biyo bayan matakin Amurka na janye dakarunta daga Siriya.
-
Zarif: IRan Ba Zata Jira Turawa Su Aiwatar Da Alkawuran Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Ba.
Dec 25, 2018 07:43Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba zata jira kasashen turai su cika alkawarin da suka dauka dangane da yerjejeniyar nukliyar kasar ba.
-
Kasancewar Amurka A Siriya, Tun Farko Kuskure Ne_Iran
Dec 22, 2018 16:19Kwanaki kadan bayan da Shugaba Donald Trump na AMurka ya bayyana shirin janye sojojin kasarsa daga Siriya, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.
-
Iran: Dangantaka Tsakanin Kasashen Iran Da Iraqi Tana Da Kyau
Dec 17, 2018 19:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasar Iran da kuma Iraqi tana tafiya kamar yadda ya dace duk tare da matsin lamaba wanda gwamnatin Amurka takewa kasar Iraqi.
-
Tarayyar Turai Na Kokarin Ganin Tsarin Musayar Kudade Da Iran Ya Fara Aiki
Dec 13, 2018 19:02Tarayyar Turai ta bayyana cewa tana aiki dare da rana don ganin sabon tsarin musayar kudade da harkokin kasuwanci tsakanin ta da Iran ya fara aiki.
-
Iran Ta Danganta Takunkuman Amurka A Matsayin Ta'addanci Kan Tattalin Arziki
Dec 10, 2018 11:23Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran, Dakta Hassan Rouhani, ya soki matakan Amurka na kakaba wa kasarsa takunkumi, yana mai bayyana yunkurin a matsayin ta'addanci kan tattalin arziki.
-
Iran : An Cafke Mutum 10 Bayan Harin Chabahar
Dec 09, 2018 15:25'Yan sanda a Iran, sun cafke mutum 10, a ci gaba da binciken da ake bayan harin ta'addancin da ya janyo shahadar 'yan sanda biyu a yankin kudu maso gabashin kasar a ranar Alhamis data gabata.