Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba

    Rouhani: Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Barazana Da Matsin Lambar Trump Ba

    Jun 26, 2018 06:42

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Iran ba za ta taba mika kai ga barazana da kuma matsin lambar shugaban Amurka, Donald Trump, ba yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa za ta magance matsalolin tattalin arzikin da ake fuskanta a halin yanzu.

  • Iran : Rohani Ya Taya Erdogan Murnar Lashe Zabe

    Iran : Rohani Ya Taya Erdogan Murnar Lashe Zabe

    Jun 26, 2018 01:23

    Shugaba Hassan Rohani na Jamhuriya Musulinci ta Iran, ya taya, Recep Tayyip Erdoğan, murna kan sake zabensa a wani wa'adin mulki kasar Turkiyya.

  • Russia 2018 : Iran Ta Yi Kunnen Doki Da Portugal

    Russia 2018 : Iran Ta Yi Kunnen Doki Da Portugal

    Jun 26, 2018 01:22

    A ci gaba da gasar cin kofin duniya da Rasha ke karbar bakunci, tawagar kwallon kafa ta Iran, ta yi kunnen doki da ta Portugal 1-1, a wasan da suka buga jiya a filin wasa na Saransk.

  • Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame

    Kotun Duniya Za Ta Duba Karar Da Iran Ta Shigar Kan Kudadenta Da Amurka Ta Handame

    Jun 23, 2018 04:42

    Babbar kotun duniya ta sanar da cewa za ta fara gudanar da zaman sauraren karar da Iran ta shigar kan handame wasu wasu biliyoyin dalolinta da Amurka ta yi.

  • Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka

    Martanin Zarif Kan Sharudda 12 Da Amurka Ta Gindaya Wa Iran Kafin Kyautata Alaka

    Jun 22, 2018 02:08

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya mayar da martani dangane da sharudda 12 da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Michael R. Pompeo ya gindaya wa Iran, kafin daukar duk wani mataki na kyautata alaka tsakanin Amurka da kasar ta Iran.

  • Iran Na Goyon Bayan A Kara Yawan Danyen Man Fetur

    Iran Na Goyon Bayan A Kara Yawan Danyen Man Fetur

    Jun 20, 2018 14:28

    Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC zata gudanar da taro a ranar jumma'a mai zuwa don tattauna batun kara yawan danyen man fetur a kasuwannin duniya, bisa bukatar wasu manya manyan kasashen masu sayan man a duniya wadanda suka hada da Amurka da China.

  • Ko Kun San Na (100) Alhamis 07 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Ko Kun San Na (100) Alhamis 07 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Jun 20, 2018 09:44

    Yau Alhamis 07-Tir -1397H.Sh=14-Shawwal-1439H.K.=28-Yuni-2018M.

  • Ko Kun San Na (99) Laraba 06 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Ko Kun San Na (99) Laraba 06 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Jun 20, 2018 09:42

    Yau Laraba 06-Tir -1397H.Sh=13-Shawwal-1439H.K.=27-Yuni-2018M.

  • Ko Kun San Na (98) Talata 05 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.

    Ko Kun San Na (98) Talata 05 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.

    Jun 20, 2018 09:40

    Yau Talata 05-Tir -1397H.Sh=12-Shawwal-1439H.K.=26-Yuni-2018M.

  • Ko Kun San Na (97) Litinin 04 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Ko Kun San Na (97) Litinin 04 Ga Watan Tir Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya

    Jun 20, 2018 09:37

    Yau Litinin 04-Tir -1397H.Sh=11-Shawwal-1439H.K.=25-Yuni-2018M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS