-
Ko Kun San Na (88) Asabar 26 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 12, 2018 13:34Yau Asabar 26-Khurdod -1397H.Sh=02-Shawwal-1439H.K.=16-Yuni-2018M.
-
Ko Kun San Na (87) Jumma'a 25 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 12, 2018 13:32Yau Jumma'a 25-Khurdod -1397H.Sh=01-Shawwal-1439H.K.=15-Yuni-2018M.
-
Ko Kun San Na (86) Alhamis 24 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 12, 2018 13:29Yau Alhamis 24-Khurdod -1397H.Sh=29-Ramadan-1439H.K.=14-Yuni-2018M.
-
Kotun Koli Ta Iran Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisan Da Aka Yanke Wa Wasu 'Yan Kungiyar Daesh
Jun 11, 2018 12:32Kotun koli ta kasar Iran ta tabbatar da hukuncin kisan da aka yanke wa wasu mutane takwas 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama su bisa zargin kai hari majalisar shawarar musulunci ta kasar Iran da kuma haramin marigayi Imam Khumaini (r.a) a shekarar da ta gabata.
-
Boeing Ya Soke Yarjejeniyarsa Da Iran
Jun 07, 2018 01:16Kamfanin kera jiragen sama na Amurka, Boeing, ya sanar da soke yarjejeniyar da ya cimma da kamfanonin jiragen sama na Iran Air da kuma Aseman, ta tsabar kudi dalar Amurka Biliyan ashirin.
-
Ko Kun San Na (85) Laraba 23 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 06, 2018 09:03Yau Laraba 23-Khurdod -1397H.Sh=28-Ramadan-1439H.K.=13-Yuni-2018M.
-
Ko Kun San Na (84) Talata 22 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 06, 2018 09:01Yau Talata 22-Khurdod -1397H.Sh=27-Ramadan-1439H.K.=12-Yuni-2018M.
-
Ko Kun San Na (83) Litinin 21 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 06, 2018 08:59Yau Litinin 21-Khurdod -1397H.Sh=26-Ramadan-1439H.K.=11-Yuni-2018M.
-
Ko Kun San Na (82) Lahadi 20 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Jun 06, 2018 08:56Yau Lahadi 20-Khurdod -1397H.Sh=25-Ramadan-1439H.K.=10-Yuni-2018M.
-
Iran Zata Dawo Da Aikin Tace Sanadarin Uranium
Jun 05, 2018 07:25Hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ta bada sanarwan cewa zata dawo da aikin tace makamashin Uranium bisa sharruddan yarjejeniyar 2015 tare da manyan kasashen duniya.