Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • 'Yan Houthi: Idan Da Iran Tana Ba Mu Makamai, Da Yanzu Mun Kama Riyadh

    'Yan Houthi: Idan Da Iran Tana Ba Mu Makamai, Da Yanzu Mun Kama Riyadh

    Apr 01, 2018 00:35

    Shugaban Kwamitin Juyin Juya Hali na kasar Yemen, Mohammed Ali al-Houthi, ya musanta zargin cewa Iran tana ba wa dakarun kasar Yemen makamai a fadar da suke yi da sojojin wuce gona da iri na Saudiyya yana mai cewa idan da a ce Iran tana ba su makamai, to da yanzu sun kame birnin Riyadh.

  • Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen

    Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen

    Mar 28, 2018 11:39

    Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshrou, yayi watsi da zargin kasar Saudiyya na cewa Iran tana aikewa da makamai masu linzami kasar Yemen, yana mai kiranta da ta kawo karshen yakin da take yi a Yemen din da kuma zama teburin tattaunawa da makwabtanta.

  • Majalisun Kasashen Duniya Sun Yi Watsi Da Wata Bukatar Isra’ila Kan Iran

    Majalisun Kasashen Duniya Sun Yi Watsi Da Wata Bukatar Isra’ila Kan Iran

    Mar 27, 2018 12:48

    Haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.

  • Saudiyya Ta Gabatar Da Koke Kan Kasar Iran A Gaban Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya

    Saudiyya Ta Gabatar Da Koke Kan Kasar Iran A Gaban Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya

    Mar 27, 2018 07:24

    Mahukuntan Saudiyya sun gabatar da koke a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Jagora: Iran Ta Karya Kashin Bayan Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Jagora: Iran Ta Karya Kashin Bayan Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Gabas Ta Tsakiya

    Mar 21, 2018 23:26

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta taka gagarumar rawa wajen karya kashin bayan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa tare da rusa makirce-makircen Amurka a yankin gabas ta tsakiya.

  • Ruhani Ya Bayyana Cewa: Hadin Kan Al'ummar Iran Ya Bada Mamaki Ga Makiyar Kasar

    Ruhani Ya Bayyana Cewa: Hadin Kan Al'ummar Iran Ya Bada Mamaki Ga Makiyar Kasar

    Mar 20, 2018 15:45

    Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin kan al'ummar Iran a fagen fuskantar makiya ya bada mamaki tare da kara daukaka matsayinsu har a idon makiya.

  • Zarif Ya Bayyana Kokarin Amurka Na Hana Iran Mallakar Makaman Kariya A matsayin Munafunci

    Zarif Ya Bayyana Kokarin Amurka Na Hana Iran Mallakar Makaman Kariya A matsayin Munafunci

    Mar 20, 2018 02:19

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kokarin da Amurka take yi na hana Iran mallakar makaman kare kanta a daidai lokacin da take ci gaba da tura makamai zuwa yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa hakan babban munafunci ne.

  • Rouhani: Rashin Tsaro A Gabas Ta Tsakiya Zai Cutar Da Dukkanin Kasashen Yankin Ne

    Rouhani: Rashin Tsaro A Gabas Ta Tsakiya Zai Cutar Da Dukkanin Kasashen Yankin Ne

    Mar 18, 2018 12:43

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar ci gaba da yaduwar rashin tsaro da zaman lafiya a yankin Gabas ta tsakiya wani lamari ne da zai cutar da dukkanin kasashen yankin.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudu Maso Yammacin Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudu Maso Yammacin Kasar

    Mar 18, 2018 02:58

    Rundunar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kame wani gungun 'yan ta'adda a lardin Khuzestan da ke shiyar kudu maso yammacin kasar.

  • Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Qassemi Ya Bayyna Yarima Mai Jiran Gadon Saudiyya A Matsayin Maras Masaniya

    Mar 16, 2018 07:40

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin wani mutum maras masaniya wanda bai san inda duniya ta dosa ba, wanda babu bukatar a bata lokaci wajen mayar masa da martani.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS