-
Sanarwar Kasashen Turai Da Amurka Bayan Rashin Nasarar Da Suke Yi A Kwamitin Tsaron MDD
Feb 28, 2018 02:47Amurka, Faransa, Jamus da Birtaniya sun fitar da sanarwa hadin gwiwa kan kasar Iran, inda suka ce rashin mutunta dokar haramci kan kasar Yemen da hukumomin Iran din ba sa yi abin damuwa ne
-
Rasha Ta Hana Wani Kuduri Kan Iran A Kwamitin Tsaro Na MDD
Feb 27, 2018 04:38Wani kuduri wanda gwamnatin kasar Britania ta gabatarwa komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya kan zargin Iran da aikawa mayakan Huthi na kasar yemai makamai masu linzami ya kasa wucewa a komitin bayan da kasar Rasha ta yi amfani da Veto.
-
Zarif: Daesh Bata Mutu Ba Amurka Ce Ta Canza Mata Wuri
Feb 24, 2018 08:22Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh tana nan, Amurka ce ta sauya mata wuri.
-
Ko Kun San Na (350) Litinin 14 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 24, 2018 08:18Yau Litinin 14-Esfand-1396H.Sh=16-J-Thani-1439H.K.= 05-Maris -2018M.
-
Ko Kun San Na (349) Lahadi 13 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 24, 2018 07:49Yau Lahadi 13-Esfand-1396H.Sh=15-J-Thani-1439H.K.= 04-Maris -2018M.
-
Ko Kun San Na (348) Asabar 12 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 24, 2018 07:48Yau Asabar 12-Esfand-1396H.Sh=14-J-Thani-1439H.K.= 03-Maris -2018M.
-
Ko Kun San Na (347) Jumma'a 11 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya. Yau Jumma'a 11-Esfand-1396H.Sh=13-J-Thani-1439H.K.= 02-Maris -2018M.
Feb 24, 2018 07:45Yau Jumma'a 11-Esfand-1396H.Sh=13-J-Thani-1439H.K.= 02-Maris -2018M.
-
Kokarin Amurka Da Kawayenta Na Cutar Da Iran A Kwamitin Tsaron MDD
Feb 24, 2018 02:30A kokarin da suke yi wajen wasa da hankulan al'ummomin duniya kan irin rawar da suke takawa a ci gaba da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Yemen, kasashen Amurka, Birtaniyya da Faransa na ci gaba da kokari wajen amfani da Kwamitin Tsaron MDD wajen tuhumar Iran da aikewa da makamai kasar Yemen.
-
Hukumar IAEA Ta Ce: Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Feb 23, 2018 02:00A wani sabon rahoton da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ta IAEA ta fitar ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar makamashin nukiliya da aka cimma da ita.
-
Araqchi: Iran Za Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya Idan Ya Zamana Babu Amfanin Da Take Samu
Feb 22, 2018 14:10Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar za ta fice daga yarjejeniyar nukiliya matukar dai ya zamana ba ta amfanuwa da wani abu daga cikin abin da aka cimma sakamakon barazanar da Amurka take ci gaba da yi wa kamfanoni da cibiyoyin musayen kudade da suke son mu'amala da ita.