-
Ruhani: Babu Kofar Tattaunawa Kan Makaman Tsaron Kasa
Feb 22, 2018 08:24Shugaba Ruhani na kasar Iran ya bayyana cewa makamai masu linzami na kasar Iran ba zai taba zama abin tattaunawa a kansa ba.
-
Rasha Ta Hana Wucewar Wani Daftarin Kudirin Yin Allah Wadai Da Iran Kan Kasar Yeman A Komitin Tsaro
Feb 22, 2018 08:22Jakadan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya hana wani daftarin kuduri wanda kasashen yamma suka gabatar na yin Allah wadai da kasar Iran a kan kasar Yeman.
-
Adawar Rasha Kan Kakabawa Iran Takunkumi A Kwamitin Tsaron MDD.
Feb 22, 2018 02:01Wakilin kasar Rasha a Majalisar dinkin duniya ya ce ba za su amince da duk wani kokari da kwamitin tsaron Majalisar dinkin duniya ke yi na kakabawa Iran takunkumi ba, bisa zarkin tana baiwa kungiyar Ansarullah ta kasar yemen makamai
-
An Shiga Mataki Na Karshe A Binciken Sauran Gawawwakin Wadanda Suka Rasu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 21, 2018 14:13Mataimakin hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran Shahin Fathi ya bayyana cewa, a yau Laraba an shiga mataki na karshe na kokarin tattara sauran gawwakin da suka bata a cikin dusar kankara, sakamakon hadarin jirgin fasinja da ya auku a kasar.
-
Ko Kun San Na (346) Alhamis 10 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 21, 2018 09:19Yau Alhamis 10-Esfand-1396H.Sh=12-J-Thani-1439H.K.= 01-Maris -2018M.
-
Ko Kun San Na (345) Laraba 09 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 21, 2018 09:17Yau Laraba 09-Esfand-1396H.Sh=11-J-Thani-1439H.K.= 28-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (344) Talata 08 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 21, 2018 09:15Yau Talata 08-Esfand-1396H.Sh=10-J-Thani-1439H.K.= 27-Febrerun -2018M.
-
Ko Kun San Na (343) Litinin 07 Ga Watan Esfand Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Feb 21, 2018 09:12Yau Litinin 07-Eafand -1396H.Sh=09-J-Thani-1439H.K.= 26-Febrerun -2018M.
-
An Gano Bubucin Jirgin Da Ya Fadi Da Kuma Gawakin Fasinjoji A Kan Tsaunuka Rufe Da Dussan Kankara A Kasar Iran
Feb 20, 2018 08:27Jami'an tsaron kasar Iran na dakarun kare juyin juya halin musulunci sun bada labarin gano burbushin jirgin saman fasinjan da ta yi hatsari a kan tsaunukan Zogros a ranar lahadi da ta gaba da kuma gawakin fasinjoji a inda jirgin ya fadi.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Binciken Jirgin Saman Da Ya Fado A Iran
Feb 19, 2018 07:33Mahukunta a kasar Iran sun bayyana cewar an tura sama da kwararrun hawa duwatsu 100 tare da wasu jami'an ba da agaji da dama yankin da ake tsammanin jirgin saman daukar fasinjoji na kasar ya fadi a jiya don ci gaba da bincike da gano buraguzan jirgin duk kuwa da matsalar rashin kyawun yanayi da ake fuskanta.